ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, November 24, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 14 A Jihar Filato

by Naziru Adam Ibrahim
2 years ago
Filato

Ƙungiyar ci gaban Irigwe (IDA) ta tabbatar da cewa wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kashe mutane 14 a wani hari da suka kai da tsakar dare ranar Lahadi a ƙauyen Ri Do, wanda ke ƙaramar hukumar Riyom ta jihar Filato, inda mafi yawan mazauna ƙabilar Irigwe ne ke zaune.

A wata sanarwa da ƙungiyar IDA ta fitar ta hannun Sakataren yaɗa labaranta, Sam Jugo, ta bayyana cewa bayan samun labarin harin, ƙungiyar ta aika da wani wakilinta don tabbatar da gaskiyar lamarin.

Ya ce sun tabbatar da cewa an kashe mutane 14, yayin da wata mata mai suna Linda Moses mai shekaru 32 ta ji munanan raunuka, kuma a take aka fara ba ta kulawa.

ADVERTISEMENT

Ƙungiyar ta yi kira ga hukumomi da su ƙara tsaurara matakan tsaro don hana sake aukuwar irin wannan hari ko ramuwar gayya.

Har ila yau, sun bayyana cewa suna fatan hukumomi za su ɗauki matakin da ya dace yayin da al’ummar ke shirin birne gawarwakin waɗanda suka rasa rayukansu.

LABARAI MASU NASABA

Majalisar Zartarwa Ta Amince da Ƙarin Naira Biliyan 130 Na Gyaran Kwalejojin Horar Da Ƴansanda

Sojoji Sun Ceto Yara 18 Daga Hannun Masu Garkuwa, An Ci gaba Da Neman Wasu 4

A nata ɓangaren, gwamnatin Jihar Filato ta bakin Kwamishinan yaɗa labarai da sadarwa, Musa Ashoms, ta tabbatar da faruwar lamarin.

Gwamnatin ta yi Allah-wadai da harin, inda ta yi kira ga jami’an tsaro su gudanar da bincike don gano waɗanda suka kai harin tare da tabbatar da cewa an hukunta su.

Har zuwa lokacin haɗa wannan rahoto, kakakin rundunar ‘yansandan Jihar Filato, DSP Alfred Alabo, da kakakin rundunar dakarun haɗin gwuiwa (OPSH), Manjo Samson Zhakom, ba su fitar da wata sanarwa ba dangane da lamarin ba.

Naziru Adam Ibrahim
+ postsBio
  • Naziru Adam Ibrahim
    https://hausa.leadership.ng/author/naziru-adam-ibrahim/
    AAC Ta Nemi Izinin Ƙaddamar Da Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓenta A Fadar Shugaban Ƙasa
  • Naziru Adam Ibrahim
    https://hausa.leadership.ng/author/naziru-adam-ibrahim/
    Atiku Ya Buɗe Shafin Amsa Tambayoyin ’Yan Nijeriya, Ya Yi Alƙawarin Inganta Tsaro
  • Naziru Adam Ibrahim
    https://hausa.leadership.ng/author/naziru-adam-ibrahim/
    Ranar ‘Yancin Kai: Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana 1 ga Oktoba Ranar Hutu
  • Naziru Adam Ibrahim
    https://hausa.leadership.ng/author/naziru-adam-ibrahim/
    Dangote Ya Shirya Zuba Dala Biliyan 10 A Ɓangaren Wutar Lantarki
ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Majalisar Zartarwa Ta Amince da Ƙarin Naira Biliyan 130 Na Gyaran Kwalejojin Horar Da Ƴansanda
Manyan Labarai

Majalisar Zartarwa Ta Amince da Ƙarin Naira Biliyan 130 Na Gyaran Kwalejojin Horar Da Ƴansanda

November 23, 2026
Sojoji Sun Ceto Yara 18 Daga Hannun Masu Garkuwa, An Ci gaba Da Neman Wasu 4
Manyan Labarai

Sojoji Sun Ceto Yara 18 Daga Hannun Masu Garkuwa, An Ci gaba Da Neman Wasu 4

November 23, 2026
Kwankwaso Ya Sa Na Rantse Wa Tinubu Za Mu Koma APC – Abba Kabir
Siyasa

Kwankwaso Ya Sa Na Rantse Wa Tinubu Za Mu Koma APC – Abba Kabir

November 23, 2026
Next Post
Magidanci Ya Kashe Matarsa A Kan Doya

Magidanci Ya Kashe Matarsa A Kan Doya

LABARAI MASU NASABA

Talata Mafara Ta Cika Maƙil Yayin Da Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen APC A Zamfara

Talata Mafara Ta Cika Maƙil Yayin Da Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen APC A Zamfara

November 23, 2026
Tattaunawa Ita Ce Mafita Daya Tak Ta Magance Rikicin Ukraine

Tattaunawa Ita Ce Mafita Daya Tak Ta Magance Rikicin Ukraine

November 23, 2026
APC Ta Ƙaddamar da Gangamin Neman Wa’adi Na Biyu Ga Gwamna Dauda Lawal A Zamfara

APC Ta Ƙaddamar da Gangamin Neman Wa’adi Na Biyu Ga Gwamna Dauda Lawal A Zamfara

November 23, 2026
Tattaunawar Sin Da Rasha Da Amurka: Yabon Gwani Ya Zama Dole

Tattaunawar Sin Da Rasha Da Amurka: Yabon Gwani Ya Zama Dole

November 23, 2026
Kuriun Jin Raayin CGTN: Kamata Ya Yi Duniya Ta Sake Nazartar Kwarewar Sin Wajen Dakile Sauyi Yanayi

Kuriun Jin Raayin CGTN: Kamata Ya Yi Duniya Ta Sake Nazartar Kwarewar Sin Wajen Dakile Sauyi Yanayi

November 23, 2026
Muhimman Abubuwa 7 Kamfanin Fasfon Dala Miliyan 70 Da Nijeriya Zata Samar

Muhimman Abubuwa 7 Kamfanin Fasfon Dala Miliyan 70 Da Nijeriya Zata Samar

November 23, 2026
Kakakin Gwamnatin Tsakiya Ta Sin Ya Jinjinawa Zaben Sassan Kwamitin Zabe Na Hong Kong Na 2026

Kakakin Gwamnatin Tsakiya Ta Sin Ya Jinjinawa Zaben Sassan Kwamitin Zabe Na Hong Kong Na 2026

November 23, 2026
Lugudan Wutar Sojoji Ta Sama Ya Kashe Ƴan Ta’adda 37 A Borno

Lugudan Wutar Sojoji Ta Sama Ya Kashe Ƴan Ta’adda 37 A Borno

November 23, 2026
Kasar Sin Ta Gabatar Da Shirin Inganta Hidimomin Kula Da Tsoffi Da Yara

Kasar Sin Ta Gabatar Da Shirin Inganta Hidimomin Kula Da Tsoffi Da Yara

November 23, 2026
Kasar Sin Tana Kokarin Kare Wannan Babban Yankin Jama’a

Kasar Sin Tana Kokarin Kare Wannan Babban Yankin Jama’a

November 23, 2026

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.