ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, October 23, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ranar ‘Yancin Kai: Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana 1 ga Oktoba Ranar Hutu

by Naziru Adam Ibrahim
3 weeks ago
Gwamnati

Gwamnatin Tarayya ta ayyana Alhamis, 1 ga Oktoba, 2026, a matsayin ranar hutu ta ƙasa domin bikin cika shekaru 66 da Nijeriya ta samu ’yancin kai.

A cikin wata sanarwa, Babbar Sakatariyar Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida, Dakta Magdalene Ajani, ta ce Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ya taya ’yan Nijeriya da ke gida da ƙasashen waje murnar bikin.

Ministan ya buƙaci ’yan Nijeriya su ci gaba da tabbatar da haɗin kai, kishin ƙasa, zaman lafiya da mutunta juna, yana mai jaddada cewa zaman lafiya da kwanciyar hankali na da matuƙar muhimmanci ga ci gaban ƙasa.

ADVERTISEMENT

Ya bayyana bambancin al’adu da ɗabi’un Nijeriya a matsayin wata dama da ƙasar ke da ita, tare da kira ga ’yan ƙasa da su yi koyi da kishin ƙasa da iyayen da suka kafa Nijeriya suka nuna, wajen gina ƙasar da al’ummomin da za su zo nan gaba za su yi alfahari da ita.

Ministan ya kuma sake jaddada ƙudirin Gwamnatin Tarayya na inganta tsaron ƙasa, harkokin lafiyar da samar da yanayin da zai bai wa ’yan Nijeriya damar rayuwa, aiki da kuma neman halal ɗinsu cikin kwanciyar hankali da ƙarfin gwiwa.

LABARAI MASU NASABA

NUJ Ta Gargadi ‘Yan Jarida Kan Yaɗa Rahotannin Da Ba Su Da Inganci Kan Cire Limami Kan Tallata Tinubu A Bauchi

Ma’aikatan Lafiya Sun Fara Shirin Tsunduma Yajin Aiki Kan Bashin Alawus Na Wata 19

Gwamnati
Naziru Adam Ibrahim
+ postsBio
  • Naziru Adam Ibrahim
    https://hausa.leadership.ng/author/naziru-adam-ibrahim/
    AAC Ta Nemi Izinin Ƙaddamar Da Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓenta A Fadar Shugaban Ƙasa
  • Naziru Adam Ibrahim
    https://hausa.leadership.ng/author/naziru-adam-ibrahim/
    Atiku Ya Buɗe Shafin Amsa Tambayoyin ’Yan Nijeriya, Ya Yi Alƙawarin Inganta Tsaro
  • Naziru Adam Ibrahim
    https://hausa.leadership.ng/author/naziru-adam-ibrahim/
    Dangote Ya Shirya Zuba Dala Biliyan 10 A Ɓangaren Wutar Lantarki
  • Naziru Adam Ibrahim
    https://hausa.leadership.ng/author/naziru-adam-ibrahim/
    Ya Kamata Farashin Siminti Ya Sauka — Umahi Ga Masana’antun Siminti

MASU ALAKA

NUJ Ta Gargadi ‘Yan Jarida Kan Yaɗa Rahotannin Da Ba Su Da Inganci Kan Cire Limami Kan Tallata Tinubu A Bauchi
Labarai

October 23, 2026
Ma’aikatan Lafiya Sun Fara Shirin Tsunduma Yajin Aiki Kan Bashin Alawus Na Wata 19
Labarai

Ma’aikatan Lafiya Sun Fara Shirin Tsunduma Yajin Aiki Kan Bashin Alawus Na Wata 19

October 23, 2026
NLC Ta Gabatar Da Buƙatu 6 Tare Da Barazanar Yajin Aiki A Nijeriya Baki Ɗaya

Next Post
Atiku Ya Buƙaci A Saki Waɗanda Suka Sanya Rigar ‘Tinubu Must Go’ A Borno

Atiku Ya Buƙaci A Saki Waɗanda Suka Sanya Rigar ‘Tinubu Must Go’ A Borno

LABARAI MASU NASABA

Binciken CGTN: Daga Samar Da Tsare-tsare Zuwa Aiwatarwa Tsarin Jagorancin Duniya Na Bukatar Karin Dabaru Na Hakika

Binciken CGTN: Daga Samar Da Tsare-tsare Zuwa Aiwatarwa Tsarin Jagorancin Duniya Na Bukatar Karin Dabaru Na Hakika

October 23, 2026
NUJ Ta Gargadi ‘Yan Jarida Kan Yaɗa Rahotannin Da Ba Su Da Inganci Kan Cire Limami Kan Tallata Tinubu A Bauchi

NUJ Ta Gargadi ‘Yan Jarida Kan Yaɗa Rahotannin Da Ba Su Da Inganci Kan Cire Limami Kan Tallata Tinubu A Bauchi

October 23, 2026
Ma’aikatan Lafiya Sun Fara Shirin Tsunduma Yajin Aiki Kan Bashin Alawus Na Wata 19

Ma’aikatan Lafiya Sun Fara Shirin Tsunduma Yajin Aiki Kan Bashin Alawus Na Wata 19

October 23, 2026
Cikakke Kuma Tsattsauran Jagoranci A Kanta Dabarar JKS Ce Ta Gina Kanta

Shugaba Xi Ya Aike Da Sako Ga Dandalin Xiongan Na 2026

Real Madrid Na Tattaunawa Da Bellingham Don Tsawaita Kwantiraginsa

MOC: Manufofin Bunkasa Amfani Da Kayayyaki Sun Fadada Kasuwar Cinikayyar Kayayyaki A Kai A Kai A Farkon Watanni 9 Na Bana

MOC: Manufofin Bunkasa Amfani Da Kayayyaki Sun Fadada Kasuwar Cinikayyar Kayayyaki A Kai A Kai A Farkon Watanni 9 Na Bana

October 23, 2026
NLC Ta Gabatar Da Buƙatu 6 Tare Da Barazanar Yajin Aiki A Nijeriya Baki Ɗaya

NLC Ta Gabatar Da Buƙatu 6 Tare Da Barazanar Yajin Aiki A Nijeriya Baki Ɗaya

October 23, 2026
Sin: Dole Ne Gyaran Kwamitin Sulhu Ya Kunshi Canza Karfin Wakilcin Kasashe Masu Wadata Fiye Da Kima

Jama’ar Gari Sun Kashe ’Yan Bindiga Sama Da 30 A Wani Gumurzu A Zamfara

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci