• English
  • Business News
Friday, October 17, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

‘Yansanda Sun Kama Wani Da Kokon Kan Mutum A Neja

by Sadiq
3 years ago
'Yansanda

Rundunar ‘yansandan Jihar Neja ta kama wani mutum mai suna Abdulrahman Woru dan shekara 38 da ake zargi da yin tsafi da kokon kan mutum a garin Babana da ke karamar hukumar Borgu ta jihar.

Wanda ake zargin wanda ke zaune a Babana, dan kauyen Gbesewona ne na Jamhuriyar Benin.

  • Gwamnatin Katsina Za Ta Yi Bincike Kan Kisan Da ‘Yan Bindiga Suka Yi Wa Mutum 41
  • Mourinho Ya Ce Kwallon Osimhen Tana Kama Da Ta Drogba

Rundunar ‘yansandan ta bayyana hakan ne a wata sanarwa da kakakinta, DSP Wasiu Abiodun, ya sanyawa hannu a Minna.

Ya ce an kama wanda ake zargin ne a ranar 24 ga watan Junairu 2023 bisa ga wani rahoto da aka samu.

Ya bayyana cewa an kama wanda ake zargin ne a Babana bayan da ake zarginsa da mallakar kokon kan mutum.

LABARAI MASU NASABA

Afuwar Tinubu Ga Masu Manyan Laifuka: Ta Bar Baya Da Ƙura

Shugaban Ƙasa Zai Sake Nazari Kan Mutanen Da Aka Yi Wa Afuwa

A cewarsa, “A lokacin da aka gudanar da bincike a gidansa, an gano wasu kokon kan mutans guda uku, gumaka biyu da tsabar kudi CFA 5000 na kudin Jamhuriyar Benin.

“Lokacin da ake masa tambayoyi, ya amsa cewa kokon kan mutumin da aka gano nasa ne. Ya yi ikirarin cewa ya yi hijira ne daga Jamhuriyar Benin zuwa Nijeriya kimanin shekaru hudu da suka gabata don yin sana’arsa, ba tare da wata takardar shige da fice ba, kuma shi likitan gargajiya ne.”

“Shi (wanda ake zargin) ya ce ya daure shi ne a kan babur dinsa ya kai shi gida, saboda ya yi imanin cewa zai yi amfani da shi wajen aikinsa, kuma bai kai rahoto ga ‘yansanda ba,” in ji kakakin ‘yansandan jihar.

“Rundunar ‘yansandan ta yaba da goyon bayan mutanen Neja kuma tana rokon su da kada su yi kasa a gwiwa ta hanyar sanar da ‘yansanda idan suka ga wani bakon abu.”

Nan ba da jimawa ba za a gurfanar da wanda ake zargin a gaban wata kotu.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Shugaban Najeriya Ya Kaddamar Da Aikin Samar Da Ruwa Da Kamfanin Sin Ya Gudanar A Birnin Abuja
Manyan Labarai

Afuwar Tinubu Ga Masu Manyan Laifuka: Ta Bar Baya Da Ƙura

October 17, 2025
Tinubu
Manyan Labarai

Shugaban Ƙasa Zai Sake Nazari Kan Mutanen Da Aka Yi Wa Afuwa

October 16, 2025
Sabbin Ministoci
Manyan Labarai

Majalisar Dattawa Ta Amince Da Amupitan A Matsayin Shugaban INEC

October 16, 2025
Next Post
IMF: Tattalin Arzikin Sin Na Bayar Da Gudunmuwa Ga Ci Gaban Tattalin Arzikin Duniya

IMF: Tattalin Arzikin Sin Na Bayar Da Gudunmuwa Ga Ci Gaban Tattalin Arzikin Duniya

LABARAI MASU NASABA

Ƙungiyar NNYLF Ta Gargaɗi Atiku Da Sowore Kan Cinna Wutar Rikici A Nijeriya

Ƙungiyar NNYLF Ta Gargaɗi Atiku Da Sowore Kan Cinna Wutar Rikici A Nijeriya

October 17, 2025
Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Dalilin Karyewar Farashin Kayan Abinci

Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Dalilin Karyewar Farashin Kayan Abinci

October 17, 2025
Tinubu

Batun Yin Afuwa Ga ‘Yan Yankin Ogoni Huɗu

October 17, 2025
Shettima

‘Yan Nijeriya Na Dab Da Fita Daga Halin Kuncin Talauci – Shettima 

October 17, 2025
Manzon Allah

Manzon Allah (SAW) Ne Ya Kafa Tushen Wayewar Kai A Duniya

October 17, 2025
An Kashe Mutane Da Dama Da Kone Gidajensu A Wani Hari Da Aka Kai Benuwai

Yadda ‘Yan Bindiga Ke Zafafa Hare-hare A Jihohin Arewa Maso Yamma

October 17, 2025
Shugaban Najeriya Ya Kaddamar Da Aikin Samar Da Ruwa Da Kamfanin Sin Ya Gudanar A Birnin Abuja

Afuwar Tinubu Ga Masu Manyan Laifuka: Ta Bar Baya Da Ƙura

October 17, 2025
Tsohon Ɗan Majalisar Bayelsa Ya Shawarci Jonathan Ya Guji Neman Takara A 2027

Tsohon Ɗan Majalisar Bayelsa Ya Shawarci Jonathan Ya Guji Neman Takara A 2027

October 17, 2025
Sin Da Afrika Sun Yi Alkawarin Tabbatar Da Nasarar Shirin TVET Na Nahiyar Afrika

Sin Da Afrika Sun Yi Alkawarin Tabbatar Da Nasarar Shirin TVET Na Nahiyar Afrika

October 16, 2025
NAWIA

Ranar Abinci Ta Duniya: NAWIA Ta Tallafawa Mata 114  Da Kayan Aikin Gona A Zamfara

October 16, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.