ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, November 15, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Zargin Dakatar Da Makarfi A PDP Tatsuniya Ce –Shugaba

by Abubakar Abba
4 years ago
PDP

LABARAI MASU NASABA

Tinubu Ya Yi Alƙawarin Sake Gina Yankunan Filato Da Rikici Ya Shafa

Matashi Ya Yi Ƙaryar Mutuwa Don Gudun Ka Da A Kama Shi Kan Zargin Satar Babur

Jam’iyyar PDP a Jihar Kaduna ta nesanta kanta da zargin dakatar da tsohon shugaban rikon kwarya na jam’iyyar na kasa, Sanata Mohammed Ahmed Makarfi bisa zargin cin zarafin jam’iyyar a jihar a zaben da ya gabata.

Shugaban gundumar Tudun Wada da ke karamar hukumar Makarfi a Jihar Kaduna a karshen mako a wani taron manema labarai, ya fitar da wata takardar dakatar da tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Makarfi da kuma Alhaji Magaji Jarma daga karamar hukumar Makarfi bisa zargin cin hanci da rashawa-ayyukan jam’iyya da dai sauransu.

  • ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Da Dama A Kauyen Filato
  • Wani Mutum Ya Kashe Kishiyar Mahaifiyarsa A Kogi

Da yake jawabi ga manema labarai a ranar Litinin, shugaban jam’iyyar PDP na jihar, Mista Felix Hassan Hyet, ya ce abin wasa ne, ya kuma bayyana wadanda ke da hannu a dakatarwar a matsayin ‘yan jam’iyyar marasa aminci da kishin kasa.

ADVERTISEMENT

Hyet ya kuma ce jama’a sun ci amanar jam’iyyar adawa ta hanyar taya ma’ajiyar bayanai murna bayan da INEC ta ayyana APC a matsayin wadda ta lashe zaben da aka kammala a jihar, sanin sarai cewa PDP ta yi adawa da sanarwar da alkalan zaben suka yi, kuma tana gaban kotu don bin kadunta.

PDP
Abubakar Abba
+ postsBio
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
     Shin Tauraruwar Rarara Ta Fara Dusashewa?
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Jerin Sabbin Jarumai Matan Kannywood Takwas Da Za Su Ja Zarensu A 2027
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    2027: An Shirya Wa Matasa Bita Kan Guje Wa Kalaman Kiyayya A Kaduna
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    NPA Za Ta Ƙirƙiro Da Tsarin Kamun Kifi A Tashoshin Jiragen Ruwa – Ɗantsoho

MASU ALAKA

Tinubu Ya Yi Alƙawarin Sake Gina Yankunan Filato Da Rikici Ya Shafa
Manyan Labarai

Tinubu Ya Yi Alƙawarin Sake Gina Yankunan Filato Da Rikici Ya Shafa

November 14, 2026
Kotu Ta Hana Miji Magana Da Matarsa Tsawon Mako Biyu
Manyan Labarai

Matashi Ya Yi Ƙaryar Mutuwa Don Gudun Ka Da A Kama Shi Kan Zargin Satar Babur

November 14, 2026
Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili
Manyan Labarai

Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili

November 14, 2026
Next Post
Tinubu Da Kwankwaso Sun Gana A Faransa

Tinubu Da Kwankwaso Sun Gana A Faransa

LABARAI MASU NASABA

Wang Yi Ya Yi Kira Da A Wanzar Da Tattaunawa Tsakanin Sin Da Amurka

Wang Yi Ya Yi Kira Da A Wanzar Da Tattaunawa Tsakanin Sin Da Amurka

November 14, 2026
Tinubu Ya Yi Alƙawarin Sake Gina Yankunan Filato Da Rikici Ya Shafa

Tinubu Ya Yi Alƙawarin Sake Gina Yankunan Filato Da Rikici Ya Shafa

November 14, 2026
Hira Ta Musamman Da Babban Sakataren ASEAN, Kao Kim Hourn

Hira Ta Musamman Da Babban Sakataren ASEAN, Kao Kim Hourn

November 14, 2026
An Kammala Gasar Olympic Ta Dakar Ta 2026

An Kammala Gasar Olympic Ta Dakar Ta 2026

November 14, 2026
Kotu Ta Hana Miji Magana Da Matarsa Tsawon Mako Biyu

Matashi Ya Yi Ƙaryar Mutuwa Don Gudun Ka Da A Kama Shi Kan Zargin Satar Babur

November 14, 2026
Mataimakin Shugaban Jami’ar ABU ya Buƙaci Ma’aikata Su Rungumi Fasahar AI

Mataimakin Shugaban Jami’ar ABU ya Buƙaci Ma’aikata Su Rungumi Fasahar AI

November 14, 2026
SAW

Baiwar Da Allah Ya Yi Wa Annabi Muhammad SAW

November 14, 2026
Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili

Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili

November 14, 2026
Zainab-Musa-Kwankwaso-and-Governor-Abba

Matar Gwamnan Kano Ta Nemi Saki, Ta Amince Ta Mayar Da Sadakinta

November 14, 2026
APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno

APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno

November 14, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.