Abin Lura Kafin Ka Canza Fologan Motarka Da Suka Samu Matsala — Leadership Hausa Newspapers
Connect with us

KASUWANCI

Abin Lura Kafin Ka Canza Fologan Motarka Da Suka Samu Matsala

Published

on


Ka’idar da aka yanke wajen canza fulogi da a ka fi amincewa da ita ita ce, ana son ayi canjin ne duk bayan tafiyar data kai kilomita 40,000 zuwa 55,000.

Amma sai dai, mafi yawancin tsawon lokacin da aka yankewa fulogai suna da wata waya mai juriya ta musamman da aka sarrafa ta da sanadaran platinum da iridium da nickel da yttrium ko kuma sauran sanadarin edotic alloys da yake bayar da kariya wajen zai zayewa.

Irin wadannan fulogan suna da juriya da take kaiwa har tsawon kilomita 140,000 koda basu dauke da wayar  electrode.

Duk da hakan, suna iya fuskantar matsala idan inji yana yawan shan mai, inda zasu janyo bata lokaci.

Fologan da suke da dogon zango suna da karko sosai don yin amfani dasu ga injina, amma basu ne zabin da yafi dacewa ba ga tsofaffin injina ba da suke yin amfani da mai ba harda aikin da injina suke yi.

A cewar wani mai sarrafa fulogai, sanadarin platinum electrode da aka sanya a cikin fulogai, yana yin zafi dai dai da sanadarin electrodes.

Wannan zai iya kara janyo hadarin kin tahin fulogin da wuri har ila yau, a irin wannan yanayin, yafi dacewa ayi amfani da fulogin da a ka fi amincewa dashi mai saukin yin zafi.

Akwai kuma ire-iren  (electrode) da dama, da mutum zai iya zaba a ayu.

Ko wanne masu sarrafa su, suna yin ikirarin cewar, wasu daga ciki sunfi alfanu akan yadda aka zana su.

Zai iya rage (electrode) na waya ko kuma ya kara inganta tashin fulogan dukkan su.

Ire-iren wadannan fulogan, ba’a cika samun su a kasuwanni ba kuma zasu iya kasancewa suna da tsada wadanda kuma sun sha ban-ban akan farashi.

Har ila yau, ire-iren wadannan fulogai da kuma wadanda suka fi dacewa suna dauke da rubi biyu na (electrodes) ko zuwa uku ko hudu.

Fulogin na spark wanda yake dauke da (electrode) fiye da daya, zai iya samar da daya na fulogin spark da an tayar dashi.

Amma wanda keda hanyoyi har guda hudu, daga cikin wanda aka zabo zai iya samar da karko na wajen tashi mai kyau a kalla zai iya samar da sanadarin (electrodes) daya mai rubi da yawa da inganta tashi.

Irin wannan fulogan, suna kuma fuskantar a dinga goge su saboda kwaibin su yana taimakawa wajen kone karfen da ake kira a turance insulator.

Fologin da ake kira  premium shin suna bukatar wasu karin kudade? suna bukata in har zasu samar da fulogi mai dogon zango da zai rage bukatar bashi kulawa ko kara karfin tashin sa.

Fologan dake gaban motoci da kananan motoci dake da injina kirar B6n suna da wuyar canzawa.

Fologai da ake kara masu tsawon zango sumfarin da ake kira a turance Installing edtended, zasu iya a kalla canza fulogan da suke da matsala ko kuma masu kyau.

Kamar yadda aikin fulogai yake, zasu iya rage rahin kamawa da wuta da kuma kara sanya gudanar da aiki a cikin sauki da kuma rahin shan mai sosai.

Babu wani fulogi samfurin spark da zai iya samar da wuta daga cikin karamar iska, amma zai iya inganta tashi da rage tashin wuta.

Abin da ya kamata kayi kafin ka canza fulogi samfurin  spark, idan zaka canza,fulogin spark, ka bari har sai idan injin ya yi sanyi.

Injin ya kasance yana cikin daki mai saukin sanyi kuma ba tare da an taba shi ba.

Wannan yanada mahimmancin faske idan yana dauke da (aluminum) dake a kan silinda, saboda zasu iya ragewa kawunan da kuma barazanar lalacewa kan silida idan fulogai sunzo dauke  da aluminum wanda shi ne yafi sauki fiye da karfe.

Mafi yawancin barazana akan fulogai sunfarin  spark don yin amfani dasu akan injina, suna dauke da kan  aluminum ne kuma an sanya shi ne don rage barazanar lalacewa ko kuma zai iya kasancewa an sanyawa fulogan garkuwa da watar nickel alloy ce.

Idan garkuwar ta fulogi bakace ko kuma karfe ne tsura, zaka iya sanya masa kariya da zata iya janyo masa barazana da kuma rage masa sanadarin torkue zuwa kimanin kashi  30 ko 40 bisa dari.

Amma kada kayi amfani da mai yakar fadi idan fulogin yan da garkuwa ta wayar  nickel ko kuma an taba yin aiki akan sa.

Wannan yana zamowa ne kamar mai sanya shi ya dinga samun saukin juyawa.

Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!