ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, December 21, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Dalibin Islamiyya Ya Gina Gadar Miliyan 12.8 A Ogun

by Sadiq
3 years ago
Islamiyya

Dosumu Kazeem, dalibin makarantar Madrasatul Da’Watul Haqq, Leme, Abeokuta, ya bayar da gudummawar gina gadar da kudinta ya kai miliyan 12.8 ga al’ummar Itesiwaju da ke Idi-Aba, Oke-Odo, yankin Olokuta a Abeokuta, Jihar Ogun.

Gadar dai ta hada al’umma zuwa karshen Olokuta na Idi-Aba, a karamar hukumar Abeokuta ta Kudu.

  • Ranar Ma’aikata: NLC Ta Bukaci Daidaita Albashin Ma’aikata A Kebbi
  • Ina Da Yakinin Samun Nasara A Kotu -Dan Takarar Gwamnan APC A Bauchi

An tattaro cewa gadar ita ce hanya daya tilo ga daliban makarantar Baptist Girls College, Abeokuta Grammar School da sauransu.

ADVERTISEMENT

Mai bayar da tallafin mai shekaru 40, wanda kuma manomi ne, ya ce ya gudanar da aikin ne tallafin daga iyayensa domin rage radadin da yaran makaranta da sauran al’umma ke ciki.

Wannan aiki, kamar yadda ya bayyana, an ba shi fifiko ne a cikin kudin aikin gidansa na kashin kansa, kamar yadda ya fasa yin aikin Umrah zuwa Saudiyya don ba shi damar kammala gadar.

LABARAI MASU NASABA

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

APC Za Ta Gudanar Da Babban Taronta Na Kasa A Watan Maris

Kazeem ya bayyana haka ne a lokacin da yake zantawa da manema labarai bayan kammala aikin, inda ya ce ya kwashe shekaru uku ana gudanar da aikin, inda ya ce ya aro kudi daga iyayensa kafin ya kai ga kammmala aikin.

“Na yi tunani game da shi kuma na yanke shawarar cewa zan iya yin hakan kuma ba zan jira ba har sai an samu matsala ba. Ba ni da mota tawa ko babur. Miliyan 12.8 na iya yi min abubuwa da dama da suka hada da motar da ta dace, amma ina son mutane su amfana da ni ta hanyar aikin.

“Ban kammala gidana a unguwar da na fara ba a shekarar 2017.”

Da yake jawabi yayin ziyarar aikin, malaminsa na ilimin Larabci da Ilimin Addinin Musulunci kuma babban limamin Masallacin Da’Watul Haqq, Leme, Imam Ishaq Muhammadu Awwal, ya ce wannan karamcin da manomin ya yi shi ke nuni da karantarwar Musulunci.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Tinubu
Manyan Labarai

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

December 21, 2025
Zaben Fidda Gwani A APC: Sanatocin Jigawa Sun Rasa Tikitin Komawa Majalisa
Labarai

APC Za Ta Gudanar Da Babban Taronta Na Kasa A Watan Maris

December 21, 2025
Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli
Labarai

Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

December 21, 2025
Next Post
Zazzabin Lassa Ya Yi Ajalin Mutum 154 A Nijeriya —NCDC

Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

December 21, 2025
Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

December 21, 2025
Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

December 21, 2025
Yadda Itacen Dorawa Ke Warkar Da Cututtuka Daban-daban

Yadda Itacen Dorawa Ke Warkar Da Cututtuka Daban-daban

December 21, 2025
‘Yansanda Sun Kama Ɗan Bindiga Da Kuɗin Fansa Naira Miliyan 5 A Delta

An Cafke Wani Mutum Da Ya Lakada Wa Dansa Duka Har Lahira A Edo

December 21, 2025
Bambance-bambancenmu Shine Ƙarfinmu — Uba Sani

Bambance-bambancenmu Shine Ƙarfinmu — Uba Sani

December 21, 2025
Kotu Ta Fara Sauraren Korafe-korafen Dalibai A Kan Jami’ar MAAUN

Kotu Ta Fara Sauraren Korafe-korafen Dalibai A Kan Jami’ar MAAUN

December 21, 2025
Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Don Karrama Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Don Karrama Sheikh Dahiru Usman Bauchi

December 20, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.