• English
  • Business News
Friday, October 10, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Matar Da Ake Yi Wa Allurar Tazarar Haihuwa Ta Haifi ‘Yan Hudu Rigis

by Sulaiman
3 years ago
Tazarar haihuwa

Wani magidanci da yake da ‘ya’ya bakwai, ya sake haihuwar wasu ‘ya’ya hudu rigis a lokaci guda, duk da allurer tazarar haihuwa da matarsa ta yi.

Mijin mai suna Christopher Agbo na zaune da wannan matar ta sa ce, a unguwar Sabonn-Tasha, Gwagwa da ke yankin Abuja. Matar ta haihu ne ranar Talata a wani asibiti mai zaman kansa da ke Kubwa, Abuja.

  • Yaki Da COVID-19 A Shanghai: Kwalliya Ta Biya Kudin Sabulu

A tattaunawarsa da majiyarmu, Mista Chridtopher ya ce shi dan asalin karamar hukumar Ado ne da ke jihar Biniwai, ya ce, bayan Allah ya azurta shi da samun ‘ya’ya guda biyar, sai suka yi shawara da matarsa cewa, ya kamata su sanu tazarar haihuwa, amma da yake kaddara ta rika fata, duk da allurer tazarar haihuwar da ya yi wa matar, sai ga shi ta samu juna-biyu, wadda kuma cikin ikon Allah ashe babban rabo ne, wadda ta haifi ‘ya’ya hudu rigis.

Mista Agbo, ya ce, ya yi mamakin wannan haihuwa, domin shi da kansa ya raka matar ta sa asibiti, aka yi mata allurer tazarar haihuwa, amma sai ga shi, bayan tazar ba ta samu ba, an haifa masa ‘ya’ya hudu a lokaci guda.

Agbo ya ci gaba da cewa, bayan kamar wata uku da yin wannan allura, sai suka fahimci kamar ba ta aiki, don haka sai matar ta kara da sayo wasu kwayoyin tazarar haihuwar, amma duk da haka, sai da ta samu ciki, wadda a halin yanzu kuma ta haifi ‘ya’ya hudu.

LABARAI MASU NASABA

Matashi Ya Kashe Kakanninsa Kan Abinci A Kano

Al’ajabi: Yadda Aka Shirya Bikin Haihuwar ‘Ya’yan Awaki Biyar A Garin Dakasoye

A karshe, majiyar ta mu, ta ziyarci babban asibitin Kubwa, inda wannan mata ta haihu, kuma ta tabbatar da cewa, dukkan ‘ya’yan da ta haifa suna lafiya, kuma likitocin na ci gaba da kula wa da su tare da mahaifiyar ta su.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Yadda Waliyin Amarya Ya Sace Sadaki A Kano
Al'ajabi

Matashi Ya Kashe Kakanninsa Kan Abinci A Kano

September 25, 2025
Al’ajabi: Yadda Aka Shirya Bikin Haihuwar ‘Ya’yan Awaki Biyar A Garin Dakasoye
Al'ajabi

Al’ajabi: Yadda Aka Shirya Bikin Haihuwar ‘Ya’yan Awaki Biyar A Garin Dakasoye

September 17, 2025
Dan Sanda Ya Kashe Abokin Aikinsa Da Almakashi Har Lahira A Kebbi
Al'ajabi

Wata Ta Kashe ’Yar Uwarta Kan Bashin Naira 800 A Ondo

September 16, 2025
Next Post
Osinbajo Ya Gana Da Shugaban APC, Abdullahi Adamu Da Wasu Gwamnonin APC 5

Osinbajo Ya Gana Da Shugaban APC, Abdullahi Adamu Da Wasu Gwamnonin APC 5

LABARAI MASU NASABA

Tazarar haihuwa

Burin ‘Yan Nijeriya Bai Cika Ba Tun Bayan Samun ‘Yancin Kai

October 10, 2025
Matatar dangote

ACF Ta Yi Zargin Shiri Na Musamman Don Rusa Matatar Man Dangote

October 10, 2025
Yadda Zargin Takardar Karatun Bogi Ta Tilasta Wa Minista Nnaji Murabus

Yadda Zargin Takardar Karatun Bogi Ta Tilasta Wa Minista Nnaji Murabus

October 10, 2025
Gwamnatin Kogi Ta Yaba Wa Tinubu Kan Naɗin Amupitan Shugaban INEC

Gwamnatin Kogi Ta Yaba Wa Tinubu Kan Naɗin Amupitan Shugaban INEC

October 10, 2025
Annabi (SAW) Shi Ne Mai Girman Duk Wani Mai Girma Da Allah Ya Taɓa Yi (2)

Annabi (SAW) Shi Ne Mai Girman Duk Wani Mai Girma Da Allah Ya Taɓa Yi (2)

October 10, 2025
Arewa Ta Daina Zama Ci-Ma Zaune A Tattalin Arziƙi – Gwamnan Bauchi

Arewa Ta Daina Zama Ci-Ma Zaune A Tattalin Arziƙi – Gwamnan Bauchi

October 10, 2025
Cutar Kwalara Na Ci Gaba Da Yi Wa ‘Yan Nijeriya Kisan Mummuƙe

Cutar Kwalara Na Ci Gaba Da Yi Wa ‘Yan Nijeriya Kisan Mummuƙe

October 10, 2025
Matsalar Tsaro: Tinubu Ya Karyata Batun Yi Wa Kiristoci Kisan Ƙare Dangi

Matsalar Tsaro: Tinubu Ya Karyata Batun Yi Wa Kiristoci Kisan Ƙare Dangi

October 10, 2025
An Jinjinawa Tallafin Kamfanonin Sin Ga Tsarin Bunkasa Masana’antun Senegal

An Jinjinawa Tallafin Kamfanonin Sin Ga Tsarin Bunkasa Masana’antun Senegal

October 9, 2025
Masu Kallon Fina-Finai Na Sin Sun Gamsu Da Fina-Finan Da Aka Gabatar A Lokacin Hutun Bikin Murnar Ranar Kafuwar Sabuwar Kasar Sin Ta 2025

Masu Kallon Fina-Finai Na Sin Sun Gamsu Da Fina-Finan Da Aka Gabatar A Lokacin Hutun Bikin Murnar Ranar Kafuwar Sabuwar Kasar Sin Ta 2025

October 9, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.