Yadda aka gudanar da sallar Idin karamar sallah a babban masallacin Idi na Jere da ke Jihar Kaduna bisa jagorancin Imam Muhammad Rabi’u Amin.
Yau Laraba dai, ita ce daya ga watan Shawwal na shekarar 1445 bayan hijira.
- Ƙaramar Sallah: Gwamnan Zamfara Ya Bukaci Musulmai Su Addu’ar Samun Zaman Lafiya
- Sallah Ƙarama: Abun Da Ya Kamata Ku Sani Kan Sallar Idi Da Ladubanta
Tuni Musulmi a fadin Nijeriya suka gudanar da sallah bayan kammala azumin watan Ramadan.
Ga hotunan yadda aka yi sallar Idin:
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp