• English
  • Business News
Friday, October 10, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Ta Kai Kara Kan Karin Haraji Kashi 100% Da Canada Ta Sanya Kan EV Da Aka Shigo Da Su Daga Sin

by CGTN Hausa and Sulaiman
1 year ago
Sin

Yau Laraba, kakakin ma’aikatar kasuwancin kasar Sin ya amsa tambayoyin ‘yan jarida kan aiwatar da karin harajin kwastam kan motocin dake aiki da lantarki ko EV na kasar Sin da Canada ta yi, da kuma fitar da jerin sunayen karshe na kayayyakin karafa da gorar ruwa na kasar Sin da za su kara haraji.

Bisa sanarwar da Canada ta yi a baya, karin harajin 100% da ta sanya kan motocin lantarki da aka shigo da su daga Sin zai fara aiki a hukumance a ranar 1 ga watan Oktoba. Bugu da kari, Canada ta kuma sanar da jerin sunayen kayayyaki na karshe wanda ya hada kayayyakin karafa da gorar ruwa na kasar Sin da za su sanya wa karin harajin kashi 25 cikin dari daga ranar 22 ga watan Oktoba.

  • “A Rubuce A Sama”—Labarina Da Sin: An Yi Bikin Murnar Cika Shekaru 75 Da Kafuwar Sabuwar Sin a Kasar Canada Da Amurka 
  • Ana Sa Ran Tsarin Layin Dogo Na Kasar Sin Zai Yi Jigilar Fasinjoji Miliyan 21 A Yau Talata

A nata martanin, ma’aikatar kasuwanci ta Sin ta bayyana cewa, matakin da Canada ta dauka ya saba wa ka’idojin tattalin arziki na kasuwa, da yin gasa ta gaskiya, wanda ya kawo illa ga hadin gwiwar tattalin arziki da cinikayya na yau da kullum a tsakanin kamfanonin kasashen Sin da Canada, ya kuma yi matukar mummunan tasiri ga huldar tattalin arziki da cinikayya tsakanin kasashen biyu, tare da kawo cikas tare da gurgunta tsarin masana’antun duniya da tsarin samar da kayayyaki. Sin tana adawa da hakan kwarai da gaske.

LABARAI MASU NASABA

An Jinjinawa Tallafin Kamfanonin Sin Ga Tsarin Bunkasa Masana’antun Senegal

Masu Kallon Fina-Finai Na Sin Sun Gamsu Da Fina-Finan Da Aka Gabatar A Lokacin Hutun Bikin Murnar Ranar Kafuwar Sabuwar Kasar Sin Ta 2025

Kasar Sin ta riga ta shigar da kara a kungiyar WTO kan yadda kasar Canada ke nuna ra’ayin bangaranci da ba da kariyar cinikayya, kuma ta kaddamar da bincike kan matakan da Canada ta dauka bisa doka. (Safiyah Ma)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

An Jinjinawa Tallafin Kamfanonin Sin Ga Tsarin Bunkasa Masana’antun Senegal
Daga Birnin Sin

An Jinjinawa Tallafin Kamfanonin Sin Ga Tsarin Bunkasa Masana’antun Senegal

October 9, 2025
Masu Kallon Fina-Finai Na Sin Sun Gamsu Da Fina-Finan Da Aka Gabatar A Lokacin Hutun Bikin Murnar Ranar Kafuwar Sabuwar Kasar Sin Ta 2025
Daga Birnin Sin

Masu Kallon Fina-Finai Na Sin Sun Gamsu Da Fina-Finan Da Aka Gabatar A Lokacin Hutun Bikin Murnar Ranar Kafuwar Sabuwar Kasar Sin Ta 2025

October 9, 2025
Sin Na Ci Gaba Da Goyon Bayan Kawo Karshen Rikicin Gaza
Daga Birnin Sin

Sin Na Ci Gaba Da Goyon Bayan Kawo Karshen Rikicin Gaza

October 9, 2025
Next Post
Sin Ta Bukaci A Hana Ci Gaban Rikici A Gabas Ta Tsakiya

Sin Ta Bukaci A Hana Ci Gaban Rikici A Gabas Ta Tsakiya

LABARAI MASU NASABA

Gwamnatin Katsina Ta Rufe Makarantu 32 Masu Zaman Kansu Da Ba Su Da Lasisi

Gwamnatin Katsina Ta Rufe Makarantu 32 Masu Zaman Kansu Da Ba Su Da Lasisi

October 10, 2025
Sin

Burin ‘Yan Nijeriya Bai Cika Ba Tun Bayan Samun ‘Yancin Kai

October 10, 2025
Matatar dangote

ACF Ta Yi Zargin Shiri Na Musamman Don Rusa Matatar Man Dangote

October 10, 2025
Yadda Zargin Takardar Karatun Bogi Ta Tilasta Wa Minista Nnaji Murabus

Yadda Zargin Takardar Karatun Bogi Ta Tilasta Wa Minista Nnaji Murabus

October 10, 2025
Gwamnatin Kogi Ta Yaba Wa Tinubu Kan Naɗin Amupitan Shugaban INEC

Gwamnatin Kogi Ta Yaba Wa Tinubu Kan Naɗin Amupitan Shugaban INEC

October 10, 2025
Annabi (SAW) Shi Ne Mai Girman Duk Wani Mai Girma Da Allah Ya Taɓa Yi (2)

Annabi (SAW) Shi Ne Mai Girman Duk Wani Mai Girma Da Allah Ya Taɓa Yi (2)

October 10, 2025
Arewa Ta Daina Zama Ci-Ma Zaune A Tattalin Arziƙi – Gwamnan Bauchi

Arewa Ta Daina Zama Ci-Ma Zaune A Tattalin Arziƙi – Gwamnan Bauchi

October 10, 2025
Cutar Kwalara Na Ci Gaba Da Yi Wa ‘Yan Nijeriya Kisan Mummuƙe

Cutar Kwalara Na Ci Gaba Da Yi Wa ‘Yan Nijeriya Kisan Mummuƙe

October 10, 2025
Matsalar Tsaro: Tinubu Ya Karyata Batun Yi Wa Kiristoci Kisan Ƙare Dangi

Matsalar Tsaro: Tinubu Ya Karyata Batun Yi Wa Kiristoci Kisan Ƙare Dangi

October 10, 2025
An Jinjinawa Tallafin Kamfanonin Sin Ga Tsarin Bunkasa Masana’antun Senegal

An Jinjinawa Tallafin Kamfanonin Sin Ga Tsarin Bunkasa Masana’antun Senegal

October 9, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.