ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, December 21, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Abin Da Ya Sa Ilimi Yake Da Muhimmanci Ga Rayuwar Al’umma (3)

Dalilai 18 Masu Nuna Ilimi Yana Da Amfani Ga Kowa

by Idris Aliyu Daudawa
7 months ago
Ilimi

Abinda ya sa ilimi yake da muhimmanci ga yara? Idan duk yara a kasashen da suke daga cikin ‘yan Rabbana ka wadatamu za su iya karatu da rubu kafin su kammala makaranta, gaba dayan al’adu ko shakka babu zasu inganta.Hukumar kula da lamurran ilimi, kimiyya,da kuma al’adu ta majalisar dinkin duniya UNESCO ta kiyasta cewa mutane milyan 171 ne za a iya taimakawa.Sai dai kuma duk da haka,ilimi ba wai kawai ya kasance ma kaucewa Talauci.

Irin yadda rayuwar take ne,aikin da aka ga za a iya yi,da kuma saurn abubuwan da suke na karuwa ne.

  • Darajar Cinikayyar Waje Ta Sin Ta Karu Da Kaso Shida Bisa Dari A Afirilu
  • An Yi Bikin Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Kafa Hukumar Shiga Tsakani Ta Kasa Da Kasa A Hong Kong Na Kasar Sin

Ilimi yana da matukar amfani lokacin da ake cikin yarinta kuma ganiwar girma rayuwar data kasance nau’i- nau’i ne,lokacin da kwakwalwarsa ke girma sannu,a hankali saboda shiryawa rayuwarsa za ta kasance cikin neman nasara. Dukkan ilimin yaro yana bada dama ce ta hanyar da za’a gano wani abu da kuma yadda abin zai taimaka wajen bada dama yadda koya za a gane abubuwan da yake sha’awa a rayuwar sa.

ADVERTISEMENT

Muhimmancin ilimi ya zarce abinda yaro zai iya koya a cikin aji tunda bayan hakan ai ma suna koyon yadda za suyi abinda za su yi da hannunsu da kuma kida, bayan haka kuma ilimi yana taimaka masu za su abinda suka gani domin su san ya yake,da kuma koyon yadda za su gyara kura- kuran da suka yi.

Yara/’yan makaranta za su fara tunani kan abubuwan da suke fatan cimma buri tun farko ba sai lokaci ya kure ba. Ilimi yana basu damar tunanin wasu burinkan da suke son cimmawa.

LABARAI MASU NASABA

Gwamnatin Tarayya Ta Haramta Karɓa Ko Sauyawa Ɗalibai Aji Kai Tsaye Zuwa SS3

Obi Ya Yi Alkawarin Biyan Kudin Jarrabawar NECO Na Fursunoni 148

Karatu, rubutu,da kuma dabarun lissafi wasu dabaru ne da ake samu ta hanyar iulimi. Wadannan dabarun suna bada dama ta dogaro da kai da kuma samarwa kai aiki.

Karatu yana bude hanyar sanin ilimi da labarin duniya. Saboda mutane suna fara kasuwanci ne idan har za su iya kasafi,da kuma gane abubuwan da aka kashe a kalla.

Ilimin iya karatu da rubutu,da kuma iya samar da hanayar da za aji ra’ayoyi,hakan na kara iya dogaro da kai da kuma samun a rika jin babu wata kasala ko faduwar gaba.

Ilimi yana taimakawa mutane wajen yadda wasu daga zama Sanuwar ware.

Yin makaranta yana koyawa mutane duk wani matakin da za su dauka ya kasance mai ma’ana, wannan kuwa yana sa su shirya lamarin zama matasa,da kuma cikakken mutum, inda duk wani matakin da za’a dauka kowace rana, babba, ko karami zai kasance wani bangare ne na rayuwar su matasan.

Gwargwadon ilimin mutum gwargwadon irin kudin albashin da zai samu.Idan aka samu ilimi maiinganci sau da yawa ko mafi akasari ya kan yi sanadiyar samun aikin da za a rika biyan albashi mai tsoka,da samar da wasu dabaru da suka zama da’iman suna da muhimmanci.

Yana samar da hanyar rayuwa mai sauki, wadda babu wanda ya isa ya dauka elamarin daga wurin kai mai ilimin,. Idan muna da ilimi,wani abu ne wanda namu ne kadai,wanda hakan yana bamu damar mu tsaya da kafafunmu.

Ilimi yana koyawa mutane yadda za su yi tunani sosai har ila yau kuma a cikin tsari,bayanan kuma su yi alkalanci mai hujja ba tare da shawara da wani ba.Matsalolin da ake iya fuskanta idan an fara/ko anyi girma sunesun hada da biyan basuksukan da aka dauka lokacin makaranta,samun aikin yi,sayen gida,da kuma iaya daukar dawainiya ko nauyin iyali.Wadanda suka yi shekaru suna makaranta/karatu,irin su,suna iya yin tunani ko daukar matakai wadanda zasu taimaka masu wajen su matsalolin da aka bayyana.

Abin ya danganta ne ga irin burin da mutum yayi niyyar cimmawa, idan aka yi karatu mai zurfi sosai, yana taimakawa wanda ya yi karatun cimma dukkannin abubuwan da yasa a gabansa.

Ilimi yana kara rayuwa mai tsawo saboda nazarin da aka yi ya nuna kowace shekarar ilimi, ilimi yana kara shekara 1.7 ga mutane lokacin da suka kai shekara 35 cewar.(Lleras-Muney, 2005)

Ilimi yana da matukar muhimmanci ga ci gaban Dan Adam.

Ilimi yana taimakawa mutane su gane ko su, su wanene. Suna iya sanin kansu ta hanyar Littattafai, kwasa- kwasai, har ma da irin shawarar da kwararru.

Ilimi yana bada damar yadda mutane za su san duniya abinda ake ciki,sai kuma su wanene kusa da su.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Gwamnatin Tarayya Ta Haramta Karɓa Ko Sauyawa Ɗalibai Aji Kai Tsaye Zuwa SS3
Ilimi

Gwamnatin Tarayya Ta Haramta Karɓa Ko Sauyawa Ɗalibai Aji Kai Tsaye Zuwa SS3

December 14, 2025
Obi Ya Yi Alkawarin Biyan Kudin Jarrabawar NECO Na Fursunoni 148
Ilimi

Obi Ya Yi Alkawarin Biyan Kudin Jarrabawar NECO Na Fursunoni 148

December 14, 2025
Fadar Shugaban Kasa Ta Karrama Daliban Da Suka Nuna Hazaka A 2025
Ilimi

Fadar Shugaban Kasa Ta Karrama Daliban Da Suka Nuna Hazaka A 2025

November 30, 2025
Next Post
Ƙungiyar Gwamnoni Sun Yi Ta’aziya Kan Rasuwar Ƴan Wasan Kano 21

Ƙungiyar Gwamnoni Sun Yi Ta'aziya Kan Rasuwar Ƴan Wasan Kano 21

LABARAI MASU NASABA

Tinubu

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

December 21, 2025
Zaben Fidda Gwani A APC: Sanatocin Jigawa Sun Rasa Tikitin Komawa Majalisa

APC Za Ta Gudanar Da Babban Taronta Na Kasa A Watan Maris

December 21, 2025
Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

December 21, 2025
Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

December 21, 2025
Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

December 21, 2025
Yadda Itacen Dorawa Ke Warkar Da Cututtuka Daban-daban

Yadda Itacen Dorawa Ke Warkar Da Cututtuka Daban-daban

December 21, 2025
‘Yansanda Sun Kama Ɗan Bindiga Da Kuɗin Fansa Naira Miliyan 5 A Delta

An Cafke Wani Mutum Da Ya Lakada Wa Dansa Duka Har Lahira A Edo

December 21, 2025
Bambance-bambancenmu Shine Ƙarfinmu — Uba Sani

Bambance-bambancenmu Shine Ƙarfinmu — Uba Sani

December 21, 2025
Kotu Ta Fara Sauraren Korafe-korafen Dalibai A Kan Jami’ar MAAUN

Kotu Ta Fara Sauraren Korafe-korafen Dalibai A Kan Jami’ar MAAUN

December 21, 2025
Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Don Karrama Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Don Karrama Sheikh Dahiru Usman Bauchi

December 20, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.