• English
  • Business News
Sunday, November 9, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Abin Da Ya Sa Ilimi Yake Da Muhimmanci Ga Rayuwar Al’umma (7)

by Idris Aliyu Daudawa
4 months ago
Ilimi

Lokacin da lamarin ilimi mai zurfi aka fi amincewa da Jami’ar Odford a matsayin wadda tafi kowace makaranta a duniya a shekarar karatu ta 2021/2022.Sashen fasaha na California,Harbard, Stanford,da kuma MIT suka  Jami’oi biyar wadanda suka fi daraja a shekarar (THE, 2021)

Wacce irin gudumawa takardar shaida karatun da aka yi ta kafar sadarwa ta zamani take badawa wajen ci gaban kwararru ko yadda za ayi su ci gaba

  • Kasar Sin Ta Bayyana Adawa Da Yadda NATO Ta Yi Amfani Da Ita A Matsayin Dalilin Neman Fadada
  • Zamfara Ta Zama Jiha Ta Farko Da Ta Ƙaddamar da Tsarin Ilimin Fasahar Zamani

Takardar shedar karatu,ta kafar sadarwa ta zamani tana samar da wata hanya da masana suke samun karuwa da karin ilimi ko dabarun da suka kamata su sani,wadanda kuma sune ake bukata da suka yi daidai da irin ilmin da za a tafi makaranta,a koya samun  nasara.Su takardun shedar ilimi suna ba wanda ya mallakesu ya kasance cikin shirin ko- ta kwana,a irin kasuwar,da ake da ita ta neman aiki, tare da kuma taimakawa wadanda suka mallaki irin takardun shedar saboda kwarewar da suke da ita  aci gaba da damawa dasu.Masu bada aiki sun amince da irin takardun sheda,amatsayin wata kasuwa inda ake nuna kwarewa a bayyane,wanda hakan kuma shi ya ke tabbatar da ma’aikata sun kasance cikin shirin kota kwana da samun cigaban fasahar zamani.

 

Yadda za a daidaita akan koyon wadanda koyon nasu ya zurfafa?

LABARAI MASU NASABA

NELFUND Ta Ce Dalibai Miliyan Daya Ne Suka Nemi Tallafin Kudin Karatu

Ɗaliban Jihar Gombe Sun Samu Ƙarin Kashi 100 Na Kuɗin Tallafin Karatu

Koyon ilimi ta kafar sadarwa ta zamani yana kara bayyana muhimmancin koyarwa musamman, ma ga wadanda suka dade suna koyon.Akwai samfuna dadama wadanda ake amfani dasu wajen koyarwa wadanda ana tsara su ko shiryasu ne domin su kasance daidai,da fahimtar dalibai.Irin yadda ake bi ko amfani da hanyoyi wajen tabbatar da cewar an samu inganta bunkasar dabaru,kai harma da ci gaba da tunawa da lamarin tattalin arziki domin ci gaban wanda zai taimakawa mutum. Ida ana bukatar damarmakin da za’a fahimci abin ya zahirance,kamata yayi ayi amfani da manhajar da ta dace, ko tayi daidai da bukatun manya wadanda suke wani kamfani.

 

Ta yaya ilimin da ake samun damar mallakarsa zai daidaita yadda rashin shi ke damuwar duniya gaba daya?

Rashin damar samun ilimi a duniya wata babbar matsala ce da ake ci gaba da fuskanta, amma shi ilimi yana zama wani babban makami wajen yin maganin ita matsalar. Ana kuma iya cimma hakan ne ta hanyar samar da ingantaccen ilimi,da kuma iya daidaita shi gibin ta hnyar samar da azuzuwan da suke biya bukatun zamantakewa da tattalin arziki,da kuma samar da wasu hanyoyi da mutane wadanda suke daga cikin wuraren da basu samu damar ba.Nan ga  hanyar da ilimin da za’a iya samu zai taimaka wajen yin maganin rashin samun daidaituwa:

Ba kowa damar yadda zai kara ilimi: Hanyoyin da za ‘a iya samun ilimin da zai amfanar,wato kamar karatun ilimin digirin da za’a iya yi da kafar sadarwa,ta zamani,domin  hanyoyin da mutane zasu  iya amfani da a kasashe masu tasowa ko al’umma cikin gundumomin da aka barsu a baya.Tsare- tsaren karatun na bada damar samun ilmi mai zurfi ba tare da an fuskantar matsalar rashin isassun kudade ba,a makarantun da suke ba,na gwamnati ba.

Ba wuraren da aka dannesu wajen tafarkin ci gaba,damar,suma,su nuna rin tasu bajintar:Ilimin da ake iya samarwa shi ma,yanaiya bada damar tabbatar da wuraren,da al’umman aka maida su ‘yan Bora,wadanda suka hada da maza da mata,da suke Karkara,da kuma sauran mutane da suke da,nakasa,sun samu irin damar ilimi da sauran al’mma suka samu lamarin da yake inganta duk abubuwan da suke bada damar tafiya tare da wasu.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

NELFUND Ta Ce Dalibai Miliyan Daya Ne Suka Nemi Tallafin Kudin Karatu
Ilimi

NELFUND Ta Ce Dalibai Miliyan Daya Ne Suka Nemi Tallafin Kudin Karatu

November 8, 2025
gombe
Ilimi

Ɗaliban Jihar Gombe Sun Samu Ƙarin Kashi 100 Na Kuɗin Tallafin Karatu

October 18, 2025
Ɗaliban Fasaha Sun Ɓullo Da Dabarar Tsaro Ta Harkar Noma
Ilimi

Ɗaliban Fasaha Sun Ɓullo Da Dabarar Tsaro Ta Harkar Noma

October 18, 2025
Next Post
Abin Da Ya Sa Muke Ci Gaba Da Tuntubar Kasar Sin A Kai A Kai

Abin Da Ya Sa Muke Ci Gaba Da Tuntubar Kasar Sin A Kai A Kai

LABARAI MASU NASABA

NBA Ta Yi Allah Wadai Da Yadda Hukuncin Alƙalai Ke Karo Da Juna

NBA Ta Yi Allah Wadai Da Yadda Hukuncin Alƙalai Ke Karo Da Juna

November 9, 2025
Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi Bagudo Ya Shaƙi Iskar ‘Yanci Daga ‘Yan Bindiga

Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi Bagudo Ya Shaƙi Iskar ‘Yanci Daga ‘Yan Bindiga

November 9, 2025
Soludo Ya Sake Lashe Zaɓen Gwamnan Anambra

Soludo Ya Sake Lashe Zaɓen Gwamnan Anambra

November 9, 2025
Triumph

Zargin Ɓatanci Ga Annabi: Alaƙar Triumph Da Gwamnatin Kano Da Majalisar Shura

November 9, 2025
Kasar Sin Ta Fitar Da Takardar Bayani Kan Samun Ci Gaba Mai Karancin Fitar Da Hayaki

Kasar Sin Ta Fitar Da Takardar Bayani Kan Samun Ci Gaba Mai Karancin Fitar Da Hayaki

November 8, 2025
Kasar Sin Ta Sake Jaddada Cikakken Goyon Bayanta Ga Muhimmiyar Rawar Da MDD Ke Takawa A Harkokin Kasa Da Kasa 

Kasar Sin Ta Sake Jaddada Cikakken Goyon Bayanta Ga Muhimmiyar Rawar Da MDD Ke Takawa A Harkokin Kasa Da Kasa 

November 8, 2025
Turkiyya Na Karbar Bakuncin Wasu Kasashen Musulmai Game Da Makomar Gaza

Turkiyya Na Karbar Bakuncin Wasu Kasashen Musulmai Game Da Makomar Gaza

November 8, 2025
Babban Yankin Sin Da Taiwan Sun Yi Tarukan Bita Don Tunawa Da Taron Xi Da Ma Mai Tarihi

Babban Yankin Sin Da Taiwan Sun Yi Tarukan Bita Don Tunawa Da Taron Xi Da Ma Mai Tarihi

November 8, 2025
Kasashen Afirka Bakwai Da Sojojin Amurka Suka Shiga

Kasashen Afirka Bakwai Da Sojojin Amurka Suka Shiga

November 8, 2025
Firaministan Kasar Georgia: CIIE Muhimmin Dandali Ne

Firaministan Kasar Georgia: CIIE Muhimmin Dandali Ne

November 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.