ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, December 21, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Kama Saurayin Da Ake Zargi Da Kashe Budurwarsa

by Sabo Ahmad
3 years ago
Saurayin

Rundunar ‘yansanda sun kama wani mutum mai suna Edeh Tochukwu, mai shekara 31, a karamar hukumar Nkanu ta gabas East da ke jihar  Enugu.

An ce ya kashe budurwar tasa mai suna Ijeoma Phyllis, mai shekara 49, ya kuma sace motarta da wayarta da kuma wasu kayayyaki nata.

  • Illar Amfani Da Manhajar VPN Ta Kyauta
  • Hadin ‘PANCAKE’

Wanda ake zargin,  ya ce, y agama karatunsa a  sashin nazarin aikin jarida  a makarantar Federal Polytechnic, da ke  jihar Nasarawa  yanzu haka kuma yana zaune a Abuja.

ADVERTISEMENT

“Ya tabbatar da cewa, ya aikata laifin da ake zarginsa da shin a kashe budurwar ta sa, wanda ya ce, ya yi hakan ne sakamakon sabanin da suka samu a tsakaninsu.

 “Kamar yadda ya ce, sun dade suna soyayya a tsakaninsu, amma sai daga baya ta juya masa baya, ta nuna cewa sam it aba ta tare da shi, kuma ba za ta iya ci gaba da yin soyayya da shi ba, wannan kuma ta sa ya nuna damuwarsa matuka, wanda kuma har ya yi sanadiyyar faruwar wannan lamari.

LABARAI MASU NASABA

An Cafke Wani Mutum Da Ya Lakada Wa Dansa Duka Har Lahira A Edo

An Kama Sojoji Biyu A Legas Kan Alaka Da Sarrafa Magungunan Jabu

An ce sakamakon wannan sabanin da ya shiga tsakaninsu  saurayin da wannan budurwa ta sa dangantakarsu ta yi rauni kwarai da gaske.

Binciken da ‘yansanda suka yi sun samu Toyota da, iPhone, da waya da kuma wasu kayayyaki.

A karshe, ‘yansandan sun ce, wanda ake zargin ya roki a yi masa sassauci, kamar yadda  ya ce,  wannan tsautsayi ne kuma ya zzama darasi a rayuwarsa.

Sai dai kuma da yake an ce mai rai ba ya rasa motsi, duk da hakan dai dole ya fuskanci hukunci kan laifin da ya aikata, domin kare afkuwar hakan ga wasu mutane a wani lokaci.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

‘Yansanda Sun Kama Ɗan Bindiga Da Kuɗin Fansa Naira Miliyan 5 A Delta
Kotu Da Ɗansanda

An Cafke Wani Mutum Da Ya Lakada Wa Dansa Duka Har Lahira A Edo

December 21, 2025
An Kama Sojoji Biyu A Legas Kan Alaka Da Sarrafa Magungunan Jabu
Kotu Da Ɗansanda

An Kama Sojoji Biyu A Legas Kan Alaka Da Sarrafa Magungunan Jabu

December 20, 2025
An Ceto Wasu Samari 11 ‘Yan Jihar Jigawa Daga Hannun Masu Fataucin Mutane
Kotu Da Ɗansanda

An Ceto Wasu Samari 11 ‘Yan Jihar Jigawa Daga Hannun Masu Fataucin Mutane

December 20, 2025
Next Post
Abin Da Suka Sa Bankin Raya Kasashen Afirka Zai Bai Wa Manoman Nijeriya Bashi

Abin Da Suka Sa Bankin Raya Kasashen Afirka Zai Bai Wa Manoman Nijeriya Bashi

LABARAI MASU NASABA

Tinubu

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

December 21, 2025
Zaben Fidda Gwani A APC: Sanatocin Jigawa Sun Rasa Tikitin Komawa Majalisa

APC Za Ta Gudanar Da Babban Taronta Na Kasa A Watan Maris

December 21, 2025
Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

December 21, 2025
Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

December 21, 2025
Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

December 21, 2025
Yadda Itacen Dorawa Ke Warkar Da Cututtuka Daban-daban

Yadda Itacen Dorawa Ke Warkar Da Cututtuka Daban-daban

December 21, 2025
‘Yansanda Sun Kama Ɗan Bindiga Da Kuɗin Fansa Naira Miliyan 5 A Delta

An Cafke Wani Mutum Da Ya Lakada Wa Dansa Duka Har Lahira A Edo

December 21, 2025
Bambance-bambancenmu Shine Ƙarfinmu — Uba Sani

Bambance-bambancenmu Shine Ƙarfinmu — Uba Sani

December 21, 2025
Kotu Ta Fara Sauraren Korafe-korafen Dalibai A Kan Jami’ar MAAUN

Kotu Ta Fara Sauraren Korafe-korafen Dalibai A Kan Jami’ar MAAUN

December 21, 2025
Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Don Karrama Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Don Karrama Sheikh Dahiru Usman Bauchi

December 20, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.