CRI Hausa">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home DAGA BIRNIN SIN

An Yi Wa Mataimakin Shugaban Kasar Turkiyya Allurar Riga-Kafin Cutar COVID-19 Kirar Kasar Sin

by CRI Hausa
January 17, 2021
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Shugaban Kasar Turkiyya
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

An yiwa mataimakin shugaban kasar Turkiyya Fuat Oktay allurar riga-kafin cutar COVID-19 wanda kasar Sin ta samar jiya Asabar a wani asibitin dake birnin Ankara, al’amarin da ya sa ya zama babban jami’in gwamnatin Turkiyya na uku da ya karbi allurar riga-kafin, baya ga shugaban kasar gami da ministan lafiyar kasar.

Rahotannin sun ce, mataimakin shugaban ya jaddada cewa, akwai mutane da yawansu ya tasamma dubu 700 wadanda aka yiwa allurar riga-kafin a kasar Turkiyya. Duk da cewa bada jimawa ba aka fara wannan aikin a kasar, amma adadin mutanen da suka karbi allurar yana kan gaba a duk fadin duniya baki daya. Yana kuma fatan Turkiyya zata fito da tata allurar a watan Afrilun bana. Mista Oktay ya kuma yi kira ga daukacin al’ummun kasar su karbi allurar, a cewarsa, wannan abu yana da matukar muhimmanci ga lafiyar dan Adam gami da farfadowar zaman rayuwar al’umma tun da wuri.

A ranar 13 ga wata, sashin kula da magunguna da kayan aikin jinya na ma’aikatar lafiya ta kasar Turkiyya ya sanar da amincewa da fara amfani da allurar riga-kafin cutar COVID-19 da kasar Sin ta samar. (Mai Fassara: Murtala Zhang)

 

SendShareTweetShare
Previous Post

Majalisar Wakilai Ta Bukaci Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Bude Makarantu

Next Post

Samar Da Allurar Rigakafin COVID-19 Cikin Adalci Zai Taimaka Wa Afirka Wajen Yakar Annobar

RelatedPosts

Ba Masu Kishin Kasa Damar Jan Ragamar Harkokin Yankin Hongkong Shi Ne Tushen Kyautata Tsarin Zabe A Yankin

Ba Masu Kishin Kasa Damar Jan Ragamar Harkokin Yankin Hongkong Shi Ne Tushen Kyautata Tsarin Zabe A Yankin

by CRI Hausa
7 hours ago
0

Daga CRI Hausa Mataimakin shugaban zaunannen kwamitin majalisar wakilan jama’ar...

Wakilin Kasar Belarus: Bai Kamata A Tsoma Baki Cikin Harkokin Yankin HK Ba

Wakilin Kasar Belarus: Bai Kamata A Tsoma Baki Cikin Harkokin Yankin HK Ba

by CRI Hausa
10 hours ago
0

Daga CRI Hausa Wakilin kasar Belarus ya gabatar da jawabi...

Kiyaye Muhalli Na Da Muhimmanci Ga Burin Sin Na Shekarar 2035

Kiyaye Muhalli Na Da Muhimmanci Ga Burin Sin Na Shekarar 2035

by CRI Hausa
10 hours ago
0

Daga CRI Hausa Wani kwararre mai nazarin harkokin kasar Sin,...

Next Post
Allurar Rigakafin COVID-19

Samar Da Allurar Rigakafin COVID-19 Cikin Adalci Zai Taimaka Wa Afirka Wajen Yakar Annobar

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version