Iran ta zartar da hukuncin kisa kan wasu mutane biyar da aka samu da laifin shigar da muggan ƙwayoyi ta kudancin kasar.
Sama da mutane dubu dari biyu aka yanke wa hukuncin kisa ta hanyar rataya a Iran a bana.
- Abubuwa 12 Da Za Ku So Sani Kan ‘‘Hilda Baci’ Mace Mafi Daukar Lokaci Yayin Girki
- Rigimar Bashi: Yadda Ma’aikatan Banki Suka Kashe Matar Kwastomansu A Jihar Ogun
Mafi yawa daga cikin su bisa laifukan da suka danganci hada-hadar ƙwayoyi masu sa maye.
Ƙungiyoyin Kare hakkin bil Adama sun bayyana Tehran a matsayin wacce ta fi ƙowacce kasa yanke hukuncin kisa ban da China.