Sin Za Ta Soke Ka’idar Yin Rijistar Hajojin Da Ake Fitarwa Zuwa Dakunan Adana Kayayyaki Da Kamfanoni Masu Sayar Da Kaya Ta Intanet Suka Kafa A Ketare
Babbar hukumar kwastam ta Sin ta sanar da cewa, domin ci gaba da bunkasa ingantaccen tsarin kasuwanci ta intanet tsakanin...