Mutum Miliyan 7.9 Da Ta’addanci Ya Tagayyara A Jihohi 3 Na Bukatar Agaji – UNOCHA
Ofishin Majalisar Dinkin Duniya da ke kula da harkokin jin kai, (UNOCHA) ya ce, kimanin ‘yan Nijeriya miliyan 7.9 ne ...
Ofishin Majalisar Dinkin Duniya da ke kula da harkokin jin kai, (UNOCHA) ya ce, kimanin ‘yan Nijeriya miliyan 7.9 ne ...
Rundunar ’Yansandan Jihar Binuwe ta tabbatar da sako ɗalibai 20 daga Jami’ar Maiduguri da Jami’ar Jos waɗanda wasu ’yan bindiga ...
Allah ya albarkanci Nijeriya da lokuta biyu na yin noma, wato lokacin rani da kuma damina; wanda a lokacin damina ...
Wake na daya daga cikin cimar akasarin ‘yan Nijeriya, duba da cewa yana daya daga cikin abinci mai gina jikin ...
Gwamnatin tarayya ta amnince da a mika Naira Biliyan 2.5 daga Bankin Masana’antu zuwa Gidauniyar Bunkasa Ma’adanai, domin tabbatar da ...
Gwamnatin tarayya ta kammala shirin kara karbo bashin Dala Miliyan 500 daga Bankin Duniya domin magance karancin ma’aikata a bangaren ...
Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta sanar da cewa, shugaban kasar Sin Xi Jinping ...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci a gaggauta rage kudaden haraji da ake karba daga hukumomin da ke karkashin ...
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya zanta ta wayar tarho da firaministan Birtaniya Keir Starmer da yammacin Juma’ar nan, bisa ...
Shugaban Hukumar Tattara Haraji ta Kasa, Zacch Adedeji ya bayyana cewa, a halin yanzu hukumar ta kammala shirin tunkarar Majalisar ...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.