Kungiyoyin Ma’aikatan Jami’o’i SSANU Da NASU Sun Janye Yajin Aikin Gargadi Da Suka Shiga
Kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Nijeriya (SSANU) ta sanar da kawo karshen yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai, domin bai wa...
Kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Nijeriya (SSANU) ta sanar da kawo karshen yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai, domin bai wa...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta ce, ta karbi manyan motocin yaki na musamman guda biyu da kuma karin 'yansanda mutum 200...
Gwamnatin tarayya ta bai wa gwamnatin jihar Kano tallafin tirela 100 na shinkafa da tirela 44 na dawa da kuma...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wasu mutane uku da ake zargi da laifukan hada baki da yin barazana...
Hedikwatar tsaron Nijeriya, ta bayyana cewa dakarunta da hadin guiwar sauran hukumomin tsaro sun ceto ‘yan makaranta 137 da aka...
Gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya bayar da tabbacin cewa an kubutar da daliban da aka sace a makarantar Sakandaren Gwamnati...
Hedikwatar tsaro ta yi kira ga ‘yan Nijeriya da su bayar da bayanan kan wasu 'yan ta'adda 97 da ake...
Wasu Dalibai biyu na Jami’ar Jihar Nasarawa, Keffi (NSUK) sun rasa rayukansu a lokacin da suke ƙoƙarin karbar kayan abinci...
Gwamnatin Nijeriya ta gurfanar da shugaban kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore, Bello Bodejo a gaban kotu kan zargin aikata laifukan...
Wasu ‘yan bindiga sun kashe Dagacin Kauyen Madaka tare da wasu mutum 20 a wani hari da suka kai kauyen...
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.