Da Dumi-Dumi: Mutane Da Dama Sun Mutu, Wasu Sun Jikkata Sakamakon Fashewar Wani Abu A Legas
An samu tashin hankali a unguwar Adeola Odeku da ke Victoria Island, a Jihar Legas bayan fashewar wani abu a...
An samu tashin hankali a unguwar Adeola Odeku da ke Victoria Island, a Jihar Legas bayan fashewar wani abu a...
Gwamnatin Jihar Legas ta ce an shirya wata ganawa da kungiyar jin dadin direbobi ta kasa JDWAN a kan yajin...
Bayan rasuwar Ifeanyi, dan fitaccen mawakin Nijeriya, David Adeleke wanda aka fi sani da Davido, jam'iyyar PDP reshen Jihar Osun...
Fashewar tukunyar iskar gas ta kashe wata mata a Unguwar Tabernacle, Garage Egbe a karamar hukumar Omu-aran Irepodun a Jihar...
Rahotanni sun bayyana cewa wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu matafiya hudu a hanyar Ekiti zuwa Oke Ako...
Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya tabbatar da cewa ba za a cire rubutun Ajami a jikin kudin da...
Shugaban Kasa Muhammad Buhari, ya bayyana matsalolin tsaron da suka addabi kasar nan a matsayin babban kalubalen da ke fuskantar...
'Yansanda a Kasar Indiya sun sanar da kama mutane tara da ake zargin suna da hannu wajen rushewar gadar da...
Rundunar ‘yansandan Jihar Katsina a ranar Asabar, ta ce ta dakile harin da wasu ‘yan bindiga da suka kai inda...
Rundunar ‘yansandan Jihar Jigawa ta cafke wani mutum mai suna Abdulkadir Alhassan mai shekaru 42 da haihuwa wanda ya dade...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.