Za A Iya Fuskantar Yunwa Sakamakon Ambaliyar Ruwa – Sarkin Zazzau
Mai martaba Sarkin Zazzau kuma babban mataimaki na kungiyar ‘yan kasuwa, masana’antu, ma’adinai da noma ta Jihar Kaduna (KADCCIMA), Ambasada ...
Mai martaba Sarkin Zazzau kuma babban mataimaki na kungiyar ‘yan kasuwa, masana’antu, ma’adinai da noma ta Jihar Kaduna (KADCCIMA), Ambasada ...
An Ɗaure Mutum 14 Kan Yaɗa Bidiyon Maɗigo A Jamhuriyar Nijar.
Sabon zakaran da babu kamar sa a duniya a fannin kwallon kafa, Karim Benzema, ya bayyana cewa bashi da burin ...
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya nuna matuka farin cikinsa bisa yadda ya ce ya gano Jihar Gombe tana ...
Gwamnatin Jihar Anambra Ta Bayar Da Umarnin Garkame Gidajen Caca.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) reshen Jihar Katsina ta samu nasarar damke wadanda ake zargi da ta’ammuli ...
Yanzu haka ana gudanar da babban taron wakilan jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin karo na 20 (CPC) a nan birnin ...
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya kaddamar da sabon ofishinsa na shiyyar Arewa maso Yamma.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da auna kwazon ma’aikatun gwamnatinsa na kasarshe, inda ya bayyana cewa sun kaddamar da ...
Babban bankin Nijeriya (CBN) da hukumar kula da kadarorin Nijeriya (AMCON) sun sanar a hukumance cewa sun kammala yarjejeniyar sayar ...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.