Babban Dalilin Da Zai Sa A Halasta Amfani Da Wiwi

Masana a kasar Amurka sun samu babban dalilin da zai sa su bari  a rika shan tabar wiwi,sun  ci gaba da bayanin cewar tana taimakawa Amurkawa, wadanda suke kokarin, suka saba da shan  opioid, da hakan kuma suke ganin  rage wa masu cutar  opioid.

Kmar yadda wani nazari ya nuna  a wata mujalla da ake kira JAMA Intrnational Medicine, ya nuna an samu raguwar shan maganin opioids da milyan 2.11 ko wace shekara, wannan kuma ya nuna, ana samun a kalla daga milyan 23.08 kullun na maganin da ake sha, duk shekara, lokacin da aka amince tabar wiwi a matsayin magani.

‘’Wannan ya nuna ke nan bada dama ta amfani da wiwi saboda samun lafiya, zai sa a rika samun karamin bayani, akan amfani da opiod, zai rage cutarwar akan  matsalolin da ake fuskanta  na opiod’’

An bayyana cewar al’amarin yana karfi sosai a jihohin da suka yadda da dokar.

Binciken ya nuna yan maganin da ake bisa bayanai na kwararru tsakanin shekarun 2010 da kuma 2015, a karkashin Medicare Part D, shi zabin da aka bada na bayanai akan maganin da kuma, fa’idar abin zai shafi Amurkawa milyan 42.

Yadda ake bayanai akan shan opiod a Amurka ya karu a cikin shekaru goma sha biyar da suka wuce, kamar yadda masu bayanai akan magana suka bayyana, cewar shi opoid na maganin ciwon, da ya tsanatada kuma wanda bai kai hakan ba.

‘’Mace mace akan amafani da opiod abinya karui daga 14,910 a shekarar 2005 zuwa 33,091 a shekarar 2015.’’

‘’Tsakanin shekar 2000 zuwa 2015 mace macen asanadiyar opiod abin ya karu da kashi 320’’.

Nazarin a sandiyar binciken ya nuna a kai wata gardamar da ka yi, wadda ta goyi bayan al’amarin maganin daya shafi, cannabis, a matsayin wani tsari na kasa, za ayi amfani da abin domin, hakan ya zama dalilin hana bayanai akan shan opiod.

Kusan jihohi 30 ne suka amince da amfani da marijuana a matsayin magani, don haka jihohi tuni sukaamince ma amfani da tabar wiwi.

Amma kuma akwai wasu jihohi da suke ganin amfani da wiwi kamar amfani ne da wasu muggan kwayoyi, kamar su heroin.

 

Exit mobile version