ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, October 25, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Binciken CGTN: Mutanen Fadin Duniya Sun Amince Da Tsarin Shugabancin Birane Na Sin

by CGTN Hausa
2 weeks ago
Cgtn

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Lashe Lambobin Yabo Mafiya Yawa A Gasar Asiya Ta 2026 Ajin Masu Bukatar Musamman

An Aike Da Masu Aikin Ceto Sama Da 5,000 Bayan Aukuwar Girgizar Kasa Mai Karfi A Jihar Xizang Ta Kasar Sin

Yayin da birane ke ci gaba da bunkasa a duniya, batutuwa kamar yawan al’umma, bukatun jama’a daban-daban, da kuma rarraba albarkatun jama’a suna kara bayyana bukatun da ake da su a harkokin shugabancin birane.  

Sakamakon wani binciken da kafar CGTN ta babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na Sin wato CMG, tare da jami’ar Renmin ta kasar Sin suka fitar, ta hannun kwalejin nazarin sadarwa ta duniya a sabon zamani, a tsakanin masu masu bayyana ra’ayoyi 7288 daga birane 25 a kasashe 21 ya nuna cewa, yawancin masu bayyana ra’ayoyin suna ganin cewa, ya kamata shugabancin birane ya fi mai da hankali kan biyan bukatun mazauna, da inganta ayyukan ba da hidimomin jama’a, da kuma kyautata hanyoyin karbar bukatun jama’a. 

“Jama’a su gina birane, birane su hidimata wa jama’a” shi ne ra’ayin da ake bi wajen jagorantar ayyukan shugabancin birane a kasar Sin, kuma kashi 91.4% na masu bayyana ra’ayoyi a cikin binciken sun amince da wannan ra’ayi sosai. Bugu da kari, kashi 89% na masu bayyana ra’ayoyin sun yaba da ra’ayin kasar Sin na “Gina birane tare, shugabantar harkokin birane tare, da kuma rarraba fa’idoji tare”, kuma sun yaba da tsarin da mazauna, da kamfanoni, da kungiyoyin al’umma ke shiga cikin harkokin shugabancin birane. 

ADVERTISEMENT

Ban da haka kuma, kashi 90.5% na wadanda suka bayyana ra’ayoyin sun amince da kokarin da kasar Sin ta yi na inganta ingancin ayyukan ba da hidimomin jama’a bisa tsari mai kyau, tare da kira ga kasashen duniya su yi hadin gwiwa da kasar Sin a wannan fanni.(Safiyah Ma) 

Cgtn
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Ta Lashe Lambobin Yabo Mafiya Yawa A Gasar Asiya Ta 2026 Ajin Masu Bukatar Musamman
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    An Aike Da Masu Aikin Ceto Sama Da 5,000 Bayan Aukuwar Girgizar Kasa Mai Karfi A Jihar Xizang Ta Kasar Sin
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Tattaunawa Ta Musamman Da Shugaban Majalisar Dokokin Kenya, Moses Wetangula
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Wane Irin Tasiri Sabuwar Doguwar Tafiya Za Ta Yi Wa Duniya?

MASU ALAKA

Sin Ta Lashe Lambobin Yabo Mafiya Yawa A Gasar Asiya Ta 2026 Ajin Masu Bukatar Musamman
Daga Birnin Sin

Sin Ta Lashe Lambobin Yabo Mafiya Yawa A Gasar Asiya Ta 2026 Ajin Masu Bukatar Musamman

October 24, 2026
An Aike Da Masu Aikin Ceto Sama Da 5,000 Bayan Aukuwar Girgizar Kasa Mai Karfi A Jihar Xizang Ta Kasar Sin
Daga Birnin Sin

An Aike Da Masu Aikin Ceto Sama Da 5,000 Bayan Aukuwar Girgizar Kasa Mai Karfi A Jihar Xizang Ta Kasar Sin

October 24, 2026
Tattaunawa Ta Musamman Da Shugaban Majalisar Dokokin Kenya, Moses Wetangula
Daga Birnin Sin

Tattaunawa Ta Musamman Da Shugaban Majalisar Dokokin Kenya, Moses Wetangula

October 24, 2026
Next Post
Kashim Shettima Ya Mayar Da Martani Kan Tsadar Rayuwa

2027: Tinubu Zai Yi Wa Arewa Aiki Idan Aka Sake Zaɓarsa - Shettima

LABARAI MASU NASABA

An Yi Wa Tinubu Ihun “Ba Ma Yi” A Taron Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen APC A Kaduna

An Yi Wa Tinubu Ihun “Ba Ma Yi” A Taron Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen APC A Kaduna

October 24, 2026
Sin Ta Lashe Lambobin Yabo Mafiya Yawa A Gasar Asiya Ta 2026 Ajin Masu Bukatar Musamman

Sin Ta Lashe Lambobin Yabo Mafiya Yawa A Gasar Asiya Ta 2026 Ajin Masu Bukatar Musamman

October 24, 2026
EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United

EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United

October 24, 2026
An Aike Da Masu Aikin Ceto Sama Da 5,000 Bayan Aukuwar Girgizar Kasa Mai Karfi A Jihar Xizang Ta Kasar Sin

An Aike Da Masu Aikin Ceto Sama Da 5,000 Bayan Aukuwar Girgizar Kasa Mai Karfi A Jihar Xizang Ta Kasar Sin

October 24, 2026
Tattaunawa Ta Musamman Da Shugaban Majalisar Dokokin Kenya, Moses Wetangula

Tattaunawa Ta Musamman Da Shugaban Majalisar Dokokin Kenya, Moses Wetangula

October 24, 2026
ADC Da Atiku Sun Zargi Gwamnatin APC Da Yin Watsi Da Jin Daɗin Malamai

‘Kana Cikin Rudu’ — Atiku Ya Mayar Wa Tinubu Martani Kan Zargin Yunwa Da Talauci

October 24, 2026
Fahimtar Cikakken Zaman Kwamitin Tsakiyar JKS

Fahimtar Cikakken Zaman Kwamitin Tsakiyar JKS

October 24, 2026
Allah Ya Bai Wa Annabi (SAW) Mu’ujizozi Fiye Da 2,000 A Alƙur’ani

Tsarin Kwalliya Da Adon Manzon Allah (SAW)

October 24, 2026
2027: Duk ’Yan Arewan Da Ke Takarar Shugaban Ƙasa Maƙiyan Arewa Ne – Akume

2027: Duk ’Yan Arewan Da Ke Takarar Shugaban Ƙasa Maƙiyan Arewa Ne – Akume

October 24, 2026
Wane Irin Tasiri Sabuwar Doguwar Tafiya Za Ta Yi Wa Duniya?

Wane Irin Tasiri Sabuwar Doguwar Tafiya Za Ta Yi Wa Duniya?

October 24, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.