A safiyar yau talata shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya jagoranci ganawa da manayan jami’an tsaro wacce ta kunshi manyan hafsoshin sojoji da Sufeto Janar na ‘yan sandan Nijeriya.
Wannan ita ce ganawarsa ta farko da shugaban zai yi bayan dawowarsa daga jinya wacce ya shafe kwana 103 ya na yi a birnin Landan.
Cikakken labari zai biyo baya….