Cristiano Ronaldo Dan Asalin Kasar Portugal, yanzu ya zama Wanda yafi kowa zura kwallaye a raga ta kowanne bangare( Kungiyance ko a wasannin Kasa da Kasa).
Dan wasan Wanda yanzu yake taka leda a kungiyar Juventus Dake kasar italiya, ya karya tarihin shahararrun ‘yan wasan kwallon kafa na duniya.
- Portugal: Cristiano Ronaldo: 759
Ronaldo - Czech Republic: Josef Bican: 759

- Brazil: Pelé 757

- Brazil: Romário 749

- Argentina: Messi 719

Kai… Mamakin kafa wannan babban tarihi a duniya!!!!