Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home RIGAR 'YANCI

Gwamnan Gombe Ya Daga Likafar Misilli Zuwa Darakta Janar Kan Yada Labarai

by Muhammad
January 12, 2021
in RIGAR 'YANCI
1 min read
Darakta Janar
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Daga Khalid Idris Doya,

Gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya, ya amince da daukaka likafan Ismaila Uba Misilli daga babban mai taimaka masa kan harkokin yada labarai da hulda da ‘yan jaridu (SSA Media) zuwa Darakta Janar kan harkokin yada labarai da hulda da ‘yan jaridu.

samndaads

Sakataren Gwamnatin jihar, Farfesa Ibrahim Abubakar Njodi wanda ya fitar da sanarwar hakan a shekaran jiya, ya kuma bayyana cewar bayan karin matsayin da aka yi wa Uba, gwamnan ya kuma yi wasu sabbin nade-nade da suka hada da Kabir Ibn Mohammed a matsayin Darakta Janar na Gombe Media Corporation (GMC), nade-naden da suka fara aiki nan take.

Har-ila-yau, Gwamnan ya kuma amince da daukaka mukamin wasu masu taimakawa kan yada labarai (SA) zuwa manyan masu taimakawa kan yada labarai tare da turasu wuraren gudanar da aikinsu da suka hada: Jack A. Tasha babban mai taimakawa kan hulda da jama’a da yada labarai (SSA Media) a ofishin mataimakin gwamnan jihar.

Sanarwar ta ce, daga likafan, nade-nade da karin girmar duk sun fara aiki ne nan take.

Wakilinmu ya nakalto cewa karin girman da gwamnan ya yi wa Uba Misilli bai rasa nasaba da irin himmarsa da kwazonsa wajen kyautata aiki da inganta hulda da ‘yan jarida wanda hakan ya ke haifar da da-mai-ido da jihar ke sahun gaba-gaba wajen yada aikace-aikacen Gwamnan da gwamnatinsa bisa kokarin Uba.

SendShareTweetShare
Previous Post

’Yan Sanda Sun Damke Masu Laifi 318 A Yobe 

Next Post

An Rantsar Da Sabbin Shugabannin Alumni Na Isa Mustapha Agwai A Nasarawa

RelatedPosts

Fyade Fashi

“Na Yi Wa Mata 50 Fyade, Na Yi Wa Gida 100 Fashi”

by Muhammad
16 hours ago
0

Daga Rabiu Ali Indabawa, Hukumar Sadarwar Tsaro ta Jihar Ondo,...

Duka

Ana Zargin Jami’an DSS Da Lakada Wa Dan Sanda Duka Har Lahira

by Muhammad
16 hours ago
0

Daga Rabiu Ali Indabawa, Wani jami’in ‘yan sanda da ke...

Makami

An Kama Uba Da ’Ya’yansa Da Laifin Fashi Da Makami A Katsina

by Muhammad
16 hours ago
0

Daga Rabiu Ali Indabawa, Wani uba da ‘ya’yansa maza biyu...

Next Post
Alumni

An Rantsar Da Sabbin Shugabannin Alumni Na Isa Mustapha Agwai A Nasarawa

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version