ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Hanyoyin Hada Humra Mai Kamshi

by Bilkisu Tijjani
3 months ago
Humra

Yadda ake hada Farar Humura:

Kayan hadi:

Garin humra (fari), Mahala, Hawi, Lubban

ADVERTISEMENT

Misik, Turaren Mena, Turaren Ambar, Madarar turaren Ledus, Madarar turaren Sandal

Yadda ake hadawa:

LABARAI MASU NASABA

Yadda Ake Kula Da Labba Domin Su Kasance Masu Laushi

Yadda Ake Kare Hannu Daga Bushewa

A jika ko a tafasa garin humra tare da dakakken hawi, mahala, lubban da misik. Bayan haka a bar hadin ya kwana guda.

Washegari sai a zuba turarukan da aka tanada, a gauraya sosai sannan a rufe. Bayan kwana biyu, a sake budewa a kara wasu turare. A ci gaba da ajiyewa har tsawon mako guda. Bayan makon ya cika, sai a tace hadin sannan a zuba a cikin kwalba. Ana amfani da shi wajen shafawa a jiki, kuma yana da kamshi mai dadewa.

Bakar Humura:

Ana hada bakar humra kamar yadda ake hada farar humra. Bambancin kawai shi ne ana iya sauya wasu daga cikin nau’ikan madarar turaren da ake amfani da su gwargwadon yadda mutum yake so.

Kamshin jiki:

Kayan hadi:

Turaren Amarya,Turaren Duro, Garin Sandal, Farce, Turare dan Goma, Itacen Daro

Yadda ake hadawa:

Da farko a wanke farce sosai sannan a shanya ta ta bushe. Bayan ta bushe, a soya ta kadan sannan a daka ta tare da tankade garin.

Sai a hada garin farcen da turaren Amarya, a zuba garin Sandal da garin itacen Daro. Daga nan sai a zuba sauran turarukan sannan a gauraya sosai.

Ana amfani da hadin wajen shafawa a jiki domin yana bada kamshi mai dadi da dadewa.

Ruwan kamshi jiki:

Yadda ake hadawa:

Da farko a zuba lalle a tukunya tare da ruwa, a dafa shi sosai sannan a tace. A ware garin lallen gefe, a mayar da ruwan kan wuta.

A kawo:

Madarar turaren Sandal, Bakhur, Madarar turaren Ledus, Madarar Musik. A zuba su a cikin ruwan sannan a tafasa su tare. Bayan ya huce, a zuba a cikin jarka ko galan. Duk lokacin da aka yi wanka, sai a debo kadan daga cikin hadin a zuba a bokiti tare da ruwa kadan, sannan a dauraye jiki da shi. Ba lallai ne a goge jiki ba; a bar shi ya bushe da kansa domin kamshin ya zauna sosai a jiki.

Humra
Bilkisu Tijjani
+ postsBio
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Tuwon Alkama Da Miyar Taushe
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Ake Kula Da Labba Domin Su Kasance Masu Laushi
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Ake Chicken Teriyaki Rice
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Ake Kare Hannu Daga Bushewa

MASU ALAKA

Yadda Ake Kula Da Labba Domin Su Kasance Masu Laushi
Ado Da Kwalliya

Yadda Ake Kula Da Labba Domin Su Kasance Masu Laushi

September 5, 2026
Yadda Ake Kare Hannu Daga Bushewa
Ado Da Kwalliya

Yadda Ake Kare Hannu Daga Bushewa

August 29, 2026
Humra
Ado Da Kwalliya

Yadda Ake Kula Da Farce

August 23, 2026
Next Post
Yadda Ake Wainar Masara Da Miyar Yaji

Yadda Ake Wainar Masara Da Miyar Yaji

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.