Wani kansila a unguwar Achika da ke kamarar hukumar wudil a kano, Bashir Shehu Aliyu ya ɗauki nauyin maida yara 120 zuwa makaranta.
DLCHausa ta rawaito cewa kansilan ya ce dukkan waɗanda suka ci gajiyar tallafin marayu ne, kuma sun yi hakanne domin tallafawa tare da inganta rayuwar yaran.
- Rikicin Sarautar Kano: Kallo Ya Sake Komawa Kotu
- Gwamnatin Kano Ta Biyawa Ɗalibai 119,903 Kudin Jarrabawar NECO Da NBAIS
A cewarsa, zai ɗauki nauyin waɗanda suka ci gajiyar karatunsu tun daga karamar sakandire har zuwa babbar sakandare ko da kuwa ba ya rike da wani mukamin siyasa.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp