Tawagar kasar Sin ta kammala gasar wasanni ta nahiyar Asiya da jimilar lambobin yabo 341 da suka hada da zinare 169 da azurfa 89 da tagulla 83, inda ta zo ta daya a yawan lambobin yabo da yawan lambobin zinare, karo na farko da ta yi irin wannan bajinta a gasar wasannin nahiyar Asia da aka yi a ketare. (Fa’iza Mustapha)
ADVERTISEMENT














