ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, December 21, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kudurorin Haraji Za Su Kara Bunkasa Tattalin Arzikin Nijeriya -Minista

by Abubakar Abba
11 months ago
Haraji

Karamin Ministan Manana’antu John Uwan-Enoh, ya bayyana cewa, kudurorin haraji da Gwamnatin Shugaban Kasa kirkiro da su, ne bisa nufin kara baunkasa tattalin arzikin kasar nan.

Owan-Enoh ya sanar da haka ne, a makon da ya gabata a taron manema labarai a Karamar Hukumar Etung, da ke a jihar Koros Ribas.

  • Hisbah Ta Yi Kakkausan Gargaɗi Tare Da Kira Ga Iyaye Kan Kula Da Yara Bayan Samun Gawar Wasu 4
  • Xi Ya Zanta Da Babban Jagoran Vietnam Da Shugaban Sri Lanka

Kazalika, Uwan-Enoh, ya yabawa Shugaban Kasa Bola Tinubu kan kirkiro kudurorin harajin, inda ya sanawar da cewa, sauyin, zai taimaka wajen fannin matuka.

ADVERTISEMENT

Ministan ya kuma tunasar da ‘yan Nijeriya  kan alkawarin na Shugaban Kasa Bola Tinubu, na dala tiriliyan daya, don a kara habaka tattalin arzikin kasar, inda ya sanar da cewa, sauyin na daya daga cikin abinda Gwamnatin mai ci, ke burin cimma.

Uwan-Enoh ya ci gaba da cewa, ‘yan Nijeriya da dama, son soki wannan kudurorin na haraji, ba tare da sun yi dubi kan gundarin kudurorin ba, har ma ta kai ga wasun su, na yin kiraye-karaye ga Gwamnatin Tarayya na ta janye kudurorin.

LABARAI MASU NASABA

Danyen Mai Da Nijeriya Ke Hakowa Ya Karu Zuwa Ganga Miliyan 1.436 —OPEC

An Jinjina Wa Tinubu Bisa Mayar Da Ofishin Ayyukan NPA Garin Warri

Sai dai, Minitsna ya nuna jin dadinsa kan yadda wasu daga cikin masu kiraye-kirayen Gwamnatin na ta janye kudurorin, daga baya kuma suka fahinci manufar kudurorin, suka kuma nuna goyon bayansu akai.

Ya kara da cewa, Shugaban Kwamitin Tsara Kudurorin na Haraji na Fadar Shugaban Kasa Taiwo Oyedele, wanda kuma ya kayance ke jagorantar wanzar da kudurorin, yana kan gwaro da mari, wajen tattara akaluman da suka kamata dangane da kudurorin harajin.

Owan-Enoh, ya kuma bukaci ‘yan kasar da su marawa kudurorin na haraji baya, musamman don a gabatar da su, su  zamo doka.

A ‘yan makwannin da suka gabata dai, kudurorin na harajin sun haifar da zazzafar muhawara daga lungu da sako na sassan kasar nan, duba da irin kalubalen da ake gani, za su haifarwa da tattalin arzikin kasar nan da kuma rashin dubi da bin ka’adaiar Shari’a wajen gabatar da kudurorin na harajin.

Kudurorin guda hudu, a yanzu dai, Shugaban Kasa Bola Ahamed Tinubu ya  gabatarwa da Majalisar kasar, a watan Okutobar 2024.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Danyen Mai Da Nijeriya Ke Hakowa Ya Karu Zuwa Ganga Miliyan 1.436 —OPEC
Tattalin Arziki

Danyen Mai Da Nijeriya Ke Hakowa Ya Karu Zuwa Ganga Miliyan 1.436 —OPEC

December 19, 2025
An Jinjina Wa Tinubu Bisa Mayar Da Ofishin Ayyukan NPA Garin Warri
Tattalin Arziki

An Jinjina Wa Tinubu Bisa Mayar Da Ofishin Ayyukan NPA Garin Warri

December 19, 2025
Annabi SAW Ya Zarce Duk Sauran Annabawa Yawan Mu’uzijoji
Tattalin Arziki

Gwamna Radda Ya Dora Harsashin Gina Ma’aikatar Sarrafa Rogo A Katsina

December 13, 2025
Next Post
An Yi Gwaji Karo Na 3 Na Bikin Kade-Kade Da Raye-Raye Na Murnar Bikin Bazara Na CMG

An Yi Gwaji Karo Na 3 Na Bikin Kade-Kade Da Raye-Raye Na Murnar Bikin Bazara Na CMG

LABARAI MASU NASABA

Tinubu

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

December 21, 2025
Zaben Fidda Gwani A APC: Sanatocin Jigawa Sun Rasa Tikitin Komawa Majalisa

APC Za Ta Gudanar Da Babban Taronta Na Kasa A Watan Maris

December 21, 2025
Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

December 21, 2025
Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

December 21, 2025
Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

December 21, 2025
Yadda Itacen Dorawa Ke Warkar Da Cututtuka Daban-daban

Yadda Itacen Dorawa Ke Warkar Da Cututtuka Daban-daban

December 21, 2025
‘Yansanda Sun Kama Ɗan Bindiga Da Kuɗin Fansa Naira Miliyan 5 A Delta

An Cafke Wani Mutum Da Ya Lakada Wa Dansa Duka Har Lahira A Edo

December 21, 2025
Bambance-bambancenmu Shine Ƙarfinmu — Uba Sani

Bambance-bambancenmu Shine Ƙarfinmu — Uba Sani

December 21, 2025
Kotu Ta Fara Sauraren Korafe-korafen Dalibai A Kan Jami’ar MAAUN

Kotu Ta Fara Sauraren Korafe-korafen Dalibai A Kan Jami’ar MAAUN

December 21, 2025
Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Don Karrama Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Don Karrama Sheikh Dahiru Usman Bauchi

December 20, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.