Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Matasa A Sakkwato Sun Kone Wata Daliba Kurmus Kan Zargin Batanci Ga Fiyayyen Halitta

by
4 days ago
in LABARAI
1 min read
Matasa A Sakkwato Sun Kone Wata Daliba Kurmus Kan Zargin Batanci Ga Fiyayyen Halitta
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Wasu matasa sun gudanar da zanga-zanga tare da kashe wata daliba da ke karatu a Kwalejin Shehu Shagari ta Jihar Sakkwato kan zargin yin batanci ga Manzo (S. A.W).

Matasan nan take suka farwa dalibar, suka yi mata dukan tsiya, suka kashe tare da kone gawarta, suka kuma dore gawar suka yi ta janta a titi kamar yadda hotuna da bidiyon faruwar al’amarin ya nuna.

  • ‘Yan Sanda Sun Cafke Limamin Da Ya Jagoranci Sallar Idi A Sakkwato

Wasu rahotanni sun tabbatar da Jami’an tsaron ‘Yan Sanda sun je Kwalejin don kwantar da tarzomar sakamakon abun da ya faru.

Labarai Masu Nasaba

Batanci Ga Ma’aiki: Gwamnatin Sakkwato Ta Sassauta Dokar Kulle Fadin Jihar

Zargin Sauyin Sheka Yasa Majalisar Dokokin Kano Ta Dage Zamanta Na Ranar Litinin

Lamarin ya dauki hankalin Jama’a da dama sai dai har yanzu bamu ji ta bakin mahukata a makarantar ba kawo yanzu da muke hada wannan rahoton.

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Iskar Gas Ta Kashe Mutum 3 A Kogi

Next Post

Ina Da Kwarewar Kai Nijeriya Tudun Mun Tsira—Saraki

Labarai Masu Nasaba

Batanci Ga Ma’aiki: Gwamnatin Sakkwato Ta Sassauta Dokar Kulle Fadin Jihar

Batanci Ga Ma’aiki: Gwamnatin Sakkwato Ta Sassauta Dokar Kulle Fadin Jihar

by
6 mins ago
0

...

Zargin Sauyin Sheka Yasa Majalisar Dokokin Kano Ta Dage Zamanta Na Ranar Litinin

Zargin Sauyin Sheka Yasa Majalisar Dokokin Kano Ta Dage Zamanta Na Ranar Litinin

by
15 hours ago
0

...

Deborah: Kungiyar Gwamnonin Arewa Ta Bukaci A Zauna Lafiya

Deborah: Kungiyar Gwamnonin Arewa Ta Bukaci A Zauna Lafiya

by
19 hours ago
0

...

Ganduje Ya Umurci Bala Ya Kula Da Ofishin Shugaban Ma’aikata Fadar Gwamnatin Kano

Ganduje Ya Umurci Bala Ya Kula Da Ofishin Shugaban Ma’aikata Fadar Gwamnatin Kano

by
23 hours ago
0

...

Next Post
Ina Da Kwarewar Kai Nijeriya Tudun Mun Tsira—Saraki

Ina Da Kwarewar Kai Nijeriya Tudun Mun Tsira—Saraki

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

Go to mobile version
%d bloggers like this: