ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Mizanin CPI Da PPI Na Sin Ya Ci Gaba Da Hauhawa A Watan Yuli

by Sulaiman
1 month ago
PPI

Kasuwar kayan masarufi ta kasar Sin ta ci gaba da kasancewa cikin yanayi mai kyau a watan Yuli, inda mizanin farashin kayan masarufi, watau CPI ya karu da kashi 0.5% idan aka kwatanta da irin wannan lokaci a shekarar da ta gabata, kamar yadda alkaluman da hukumar kididdiga ta kasar (NBS) ta fitar a yau Lahadi suka nuna. Sai dai, a sashen ainihin ma’aunin mizanin na CPI wanda bai kunshi farashin abinci da makamashi ba, farashin ya karu da kashi 0.9% idan aka kwatanta da na makamancin lokaci a shekarar da ta gabata.

Farashin ayyukan ba da hidimomi kuma ya ci gaba da karfafa hauhawar mizanin farashin, inda farashin ayyukan kiwon lafiya ya karu da kashi 4.3% idan aka kwatanta da irin wannan lokaci a shekarar da ta gabata, wanda ya ba da gudummawar kusan maki 0.28 na karuwar mizanin farashin na CPI baki daya.

Farashin ayyukan hidimar gida, da cin abinci a waje, da ayyukan ilimi kuma, sun karu da kashi 1.3%, da 1.0%, da 0.6% bi-da-bi.

ADVERTISEMENT

A halin da ake ciki kuma, mizanin farashin sarrafa kayayyaki na kasar Sin, watau PPI wadda ke auna farashin kayayyaki daga kamfani, ya karu da kashi 3.5% idan aka kwatanta da irin wannan lokaci a shekarar da ta gabata, sai dai kuma ya ragu da kashi 0.7% idan aka kwatanta da na watan da ya gabata.

Bruce Pang, babban masanin tattalin arziki kuma shugaban bincike a kamfanin JLL yankin Greater China, ya bayyana cewa alkaluman watan Yuli sun nuna gamuwar sake farfadowar bukatun kayayyaki a cikin gida, da matsin lamba na hauhawar farashin kayayyakin da ake shigo da su daga waje, da kuma abubuwan da suka shafi yanayin lokaci.

LABARAI MASU NASABA

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

Ya kara da cewa, kari kadan da aka samu a farashin kayan masarufi ya samu goyon baya ne galibi daga bangaren ayyukan ba da hidimomi, yayin da yanayin farashin kayan masana’antu ke nuna bunkasar ayyuka a ainihin fannin tattalin arziki. (Abdulrazaq Yahuza Jere)

PPI
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna
  • Sulaiman
    Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba
  • Sulaiman
    Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa
  • Sulaiman
    Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

MASU ALAKA

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna
Daga Birnin Sin

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

September 9, 2026

Next Post
PPI

Kotu Ta Aike Da Saurayin Da Yayi Yunƙurin Kashe Kansa Kurkuku

LABARAI MASU NASABA

Gwamna Yusuf Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Gano Waɗanda Suka Kashe Danshagamu

September 10, 2026
Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

September 9, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

September 9, 2026
Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

September 9, 2026
Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

September 9, 2026
Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

September 9, 2026
Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

September 9, 2026
Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

September 9, 2026
“Ajin Tashar Sararin Samaniya Na Hong Kong Da Macau” Ya Kara Wa Matasa Sha’awar Kimiyya Da Karfafa Kishin Kasa

“Ajin Tashar Sararin Samaniya Na Hong Kong Da Macau” Ya Kara Wa Matasa Sha’awar Kimiyya Da Karfafa Kishin Kasa

September 9, 2026
’Yansanda Sun Cafke Matar Da Ta Kwara Wa Maƙociyarta Tafasasshen Ruwan Zafi A Abuja

’Yansanda Sun Cafke Matar Da Ta Kwara Wa Maƙociyarta Tafasasshen Ruwan Zafi A Abuja

September 9, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.