1) Amfanin shi ga cimma muradun ilimi.
2) Dabarar yadda za a sa dalbai yin tunani sosai da samun sakamako maikyau.
3) A rika lura da yadda za a gabatar da abubuwan da suka shafi ilimi.
4)Amfanin lamarin ga rayuwar dalibai.
5)Taimakawa dalibai su yi bayan ikan sakamako ko ci gaban da suka samu a karatunsu.
6) Gudunmawa ga mahadar a rubutu ce da kuma bayyana kan lamarin da ya shafi darasi.
7)Takuwar rayuwar dalibai saboda lamuran ilimi.
8) Lura ko kuma sa ido kan irin yadda kwazo, fahimta, da kuma yadda dabi’ar daliban take in aka kwatanta ko kamanta ta darasin da ya shafi ilimi.
Dabarun koyarwa sun sha bamban saboda kuwa ana iya sake basu lissafa su gwargwadon biyan bukatar da ke shi mai koyon ya samu (Ahmad, 2005):
1)Dabarun da basu maida hankali kan yadda shim ai koyon yake wato kamar dabarar koyarwa, ko karatu.
2)Dabarun da ta ‘yar karamar hanya suka maida hankali kan abinda mai koyo yake ciki,da kuma yadda yin mu’amala da koyo ta koya m ashi da ake yi, wato kamar hanyar da ake magana da jan hankali, sai kuma dabarar mu’amala tsakanin Malami da daibai, da dabarar karatu da kuma tambaya.
3) Dabaru da suke da alaka da tunani na gabatar da wani lamarin daya shafi ilimi,kamar dabara ta sa mutum kan hanyar da zata kai shi zuwa gaci ko kuma amincewa da abu saboda hujjoji, ita kuma dabarar an hada ta ne da sa mai koyo kan hanya ta bashi dokoki,misalai,da kuma bada dama ta su gwada abinda aka koya masu.
4) Dabarun koyarwa suna magana ne kan matsalolin ilimi da dora akan bincike na kimiyya da kuma dabarar tunani,kamar dabara ce ta kididdiga da niyyar sanin kafar da ba a sani ba daga wadda aka sani.Tana kuma yin kokari ne na tunanin yadda gaba za ta kasance. Akwai kuma dabarar koyarwa ta t gano wa d sanin abu,akwai ma dabaar koyarwa ta yadda za ayi maganin matsala, da kuma hanyar rubuta wasu bayanai akan wani abinda aka sa gaba.
5) Dabarar koyarwa hakanan ma tana amfani da hanyoyin da ake bi wajen yin wasan kwaikwayo na dandamali, wato kamar irin abinda ake son mutum yayi, sai dabarar yadda za a kayata labari, kwaikwayo, da kuma kwatance da hali.
6) Dabaru wadanda sun dogara ne akan irin abinda shim ai koyon yake yi, kamar koyon yadda za arika aikowa da darussa, da kuma dabarar koyarwa wadda an riga an tsara yadda zata kasance.
Dabarun koyarwa
Daga cikin dabarun koyarwa wadanda suka fi muhimmanci ake kuma amfani da su a makarantu sun hada da wadannan:
Dabarar lacca: Daya daga cikin dabraun wadda shi amfanin ko kuma gudunmawar da Malami ke badawa ta zarce ta, mai koyo shi ne bada rahoto, gabatarwa a dabarar lacca. Sunan laccar data kasance saboda ana amfani da ita wajen ilimantar da dalibai ta bangaren Sakandare ko Jami’a.Yawancin makarantun Larabawa suna amfani ne da mau’oin dabarar biyu, sai ba tada wani muhimmanci kamar sauran, domin kuwa su nau’oin biyu da aka fi amfani da suba tare da amfani da sauran dabarun ba, inda su daliban suna bada tasu gudunmwar wajen koyawa kansu da kansu. Sai dai kuma babbar matsalar amfani da dabarar koyarwa, tare da amfani da shiryawa da gabatar da abin da aka yi niyya bin ya dogara ne akan Malami, ta kasance tilas ne a wasu makarantunmu wadanda suke da yawan dalibai a aji. A wannan dabarar koyarwar Malami shi yake shirya abubuwan da zai koyar da dalibansa ya ba tare da wata tangarda ba, da samar da duk kayan da za iyi amfani da su: allon da za a muna lacca, bidiyo tep, na’urar daukar magana, da duk wadansu abubuwa da za su taimaka wajen koyar da darasin da Malami zai koyar a matsayin labari wanda Malami ya shirya. Lokacin da za a yi lacca a aji shine tsakanin minti 45 zuwa 50, zai shirya laccar shi ta yi daidai da lokacin,zai kuma shirya abubuwan da zai amfani da su da zai koywa dalibai da tsara su filla- filla ta yaddakomai zai tafi ba tare da wata matsala ba, a kuma cimma dalilan da suka sa ak ayi hakan, kamar dai yadda aka tsara su da dalilan (Ahmed, 2005).