ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, July 28, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Nazari Kan Dabarun Koyarwa Da Amfaninsu (4)

by Idris Aliyu Daudawa
2 years ago
Koyarwa

1) Amfanin shi ga cimma muradun ilimi.

2) Dabarar yadda za a sa dalbai yin tunani sosai da samun sakamako maikyau.

3) A rika lura da yadda za a gabatar da abubuwan da suka shafi ilimi.

ADVERTISEMENT

4)Amfanin lamarin ga rayuwar dalibai.

5)Taimakawa dalibai su yi bayan ikan sakamako ko ci gaban da suka samu a karatunsu.

LABARAI MASU NASABA

Kano Ta Yi Zarra Wajen Kashe Kuɗi Don Raya Ilimi A Yammacin Afirka

ASUU Na Barazanar Shiga Yajin Aiki A Jami’o’in Jihohi 11 Kan Rashin Biyan Alawus-alawus

 

6) Gudunmawa ga mahadar a rubutu ce da kuma bayyana kan lamarin da ya shafi darasi.

7)Takuwar rayuwar dalibai saboda lamuran ilimi.

  • Nazari Kan Dabarun Koyarwa Da Amfaninsu (2)
  • Nazari Kan Dabarun Koyarwa Da Amfaninsu (3)

8) Lura ko kuma sa ido kan irin yadda kwazo, fahimta, da kuma yadda dabi’ar daliban take in aka kwatanta ko kamanta ta darasin da ya shafi ilimi.

Dabarun koyarwa sun sha bamban saboda kuwa ana iya sake basu lissafa su gwargwadon biyan bukatar da ke  shi mai koyon ya samu (Ahmad, 2005):

1)Dabarun da basu maida hankali kan yadda shim ai koyon yake wato kamar dabarar koyarwa, ko karatu.

2)Dabarun da ta ‘yar karamar hanya suka maida hankali kan abinda mai koyo yake ciki,da  kuma yadda yin mu’amala da koyo ta koya m ashi da ake yi, wato kamar hanyar da ake magana da jan hankali, sai kuma dabarar mu’amala tsakanin Malami da daibai, da dabarar karatu da kuma tambaya.

3) Dabaru da suke da alaka da tunani na gabatar da wani lamarin daya shafi ilimi,kamar dabara ta sa mutum kan hanyar da zata kai shi zuwa gaci ko kuma amincewa da abu saboda hujjoji, ita kuma dabarar an hada ta ne da sa mai koyo kan hanya ta bashi dokoki,misalai,da kuma bada dama ta su gwada abinda aka koya masu.

4) Dabarun koyarwa suna magana ne kan matsalolin ilimi da dora akan bincike na kimiyya da kuma dabarar tunani,kamar dabara ce ta kididdiga da niyyar sanin kafar da ba a sani ba daga wadda aka sani.Tana kuma yin kokari ne na tunanin yadda gaba za ta kasance. Akwai kuma dabarar koyarwa ta t gano wa d sanin abu,akwai ma dabaar koyarwa ta yadda za ayi maganin matsala, da kuma hanyar rubuta wasu bayanai akan wani abinda aka sa gaba.

5) Dabarar koyarwa hakanan ma tana amfani da hanyoyin da ake bi wajen yin wasan kwaikwayo na dandamali, wato kamar irin abinda ake son mutum yayi, sai dabarar yadda za a kayata labari, kwaikwayo, da kuma kwatance da hali.

6) Dabaru wadanda sun dogara ne akan irin abinda shim ai koyon yake yi, kamar koyon yadda za arika aikowa da darussa, da kuma dabarar koyarwa wadda an riga an tsara yadda zata kasance.

 

Dabarun koyarwa

Daga cikin dabarun koyarwa wadanda suka fi muhimmanci ake kuma amfani da su a makarantu sun hada da wadannan:

Dabarar lacca: Daya daga cikin dabraun wadda shi amfanin ko kuma gudunmawar da Malami ke badawa ta zarce ta, mai koyo shi ne bada rahoto, gabatarwa a dabarar lacca. Sunan laccar data kasance saboda ana amfani da ita wajen ilimantar da dalibai ta bangaren Sakandare ko Jami’a.Yawancin makarantun Larabawa suna amfani ne da mau’oin dabarar biyu, sai  ba tada wani muhimmanci kamar sauran, domin kuwa su nau’oin biyu da aka fi amfani da suba tare da amfani da sauran dabarun ba, inda su daliban suna bada tasu gudunmwar wajen koyawa kansu da kansu. Sai dai kuma babbar matsalar amfani da dabarar koyarwa, tare da amfani da shiryawa da gabatar da abin da aka yi niyya bin ya dogara ne akan Malami, ta kasance tilas ne a wasu makarantunmu wadanda suke da yawan dalibai a aji. A wannan dabarar koyarwar Malami shi yake shirya abubuwan da zai koyar da dalibansa ya ba tare da wata tangarda ba, da samar da duk kayan da za iyi amfani da su: allon da za a muna lacca, bidiyo tep, na’urar daukar magana, da duk wadansu abubuwa da za su taimaka wajen koyar da darasin da Malami zai koyar a matsayin labari wanda Malami ya shirya. Lokacin da za a yi lacca a aji shine tsakanin minti 45 zuwa 50, zai shirya laccar shi ta yi daidai da lokacin,zai kuma shirya abubuwan da zai amfani da su da zai koywa dalibai da tsara su filla- filla ta yaddakomai zai tafi ba tare da wata matsala ba, a kuma cimma dalilan da suka sa ak ayi hakan, kamar dai yadda aka tsara su da dalilan (Ahmed, 2005).

Koyarwa
Idris Aliyu Daudawa
+ postsBio
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tarihin Sarakunan Da Suka Yi Wa Turawan Mulkin Mallaka Turjiya A Nijeriya
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kano Ta Yi Zarra Wajen Kashe Kuɗi Don Raya Ilimi A Yammacin Afirka
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Duk Da Faɗuwar Farashin Ɗanyen Mai Ƴan Nijeriya Na Fama Da Tsadar Man Fetur
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Yajin Aiki: Ƙungiyar Likitocin Nijeriya Ta Ba Gwamnati Wa’adin Mako Huɗu

MASU ALAKA

Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya
Ilimi

Kano Ta Yi Zarra Wajen Kashe Kuɗi Don Raya Ilimi A Yammacin Afirka

July 11, 2026
ASUU Na Barazanar Shiga Yajin Aiki A Jami’o’in Jihohi 11 Kan Rashin Biyan Alawus-alawus
Ilimi

ASUU Na Barazanar Shiga Yajin Aiki A Jami’o’in Jihohi 11 Kan Rashin Biyan Alawus-alawus

July 3, 2026
Matar Gwamnan Zamfara Ta Sha Alwashin Ci Gaba Da Tsarin Bunƙasa Ilimin Ƴa Mace
Ilimi

Matar Gwamnan Zamfara Ta Sha Alwashin Ci Gaba Da Tsarin Bunƙasa Ilimin Ƴa Mace

June 20, 2026
Next Post
Buratai Ya Yi Ta’aziyyar Rasuwar Hajiya Dada Musa Yar’Adua

Buratai Ya Yi Ta'aziyyar Rasuwar Hajiya Dada Musa Yar'Adua

LABARAI MASU NASABA

Koyarwa

Tinubu Zai Ƙara Wa Sojoji Albashi Nan Ba Da Jimawa Ba – Ministan Tsaro

July 27, 2026
Har Kullum Sin Na Adawa Da Yadda Amurka Ke Siyasantar Da Batutuwan Fasaha Da Na Tattalin Arziki

Har Kullum Sin Na Adawa Da Yadda Amurka Ke Siyasantar Da Batutuwan Fasaha Da Na Tattalin Arziki

July 27, 2026
Kasar Sin Ta Gabatar Da Matsaya Game Da Matakan Karshe Na Bincike Mai Lamba 301 Kan Tilasta Yin Kwadago Da Amurka Ta Fitar

Kasar Sin Ta Gabatar Da Matsaya Game Da Matakan Karshe Na Bincike Mai Lamba 301 Kan Tilasta Yin Kwadago Da Amurka Ta Fitar

July 27, 2026
Koyarwa

Taimakon Ƴan Bindiga: Kotu Ta Yanke Wa Mata 3 Hukuncin Shekaru 14 A Magarƙama

July 27, 2026
Sin Za Ta Ci Gaba Da Ingiza Kyakkyawan Yanayin Cinikayya Tsakaninta Da Nahiyar Afirka

Sin Za Ta Ci Gaba Da Ingiza Kyakkyawan Yanayin Cinikayya Tsakaninta Da Nahiyar Afirka

July 27, 2026
Sakamakon Dangantakar Sin Da Afrika Na Taba Mutane Masu Rauni Da Karamin Karfi

Sakamakon Dangantakar Sin Da Afrika Na Taba Mutane Masu Rauni Da Karamin Karfi

July 27, 2026
Koyarwa

WAFU B 2026: Nijeriya Ta Doke Ghana Da Ci 4-2 A Wasan Farko

July 27, 2026
An Samu Karin Sabbin Abubuwa Da Sin Ke Fitar Wa Waje Da Ake Wa Lakabi Da “New New Three”

An Samu Karin Sabbin Abubuwa Da Sin Ke Fitar Wa Waje Da Ake Wa Lakabi Da “New New Three”

July 27, 2026
Koyarwa

NSCDC Ta Cafke Mutane 2 Da Ake Zargi Da Sace Kayan Titin Jirgin Kasa A Kano

July 27, 2026
Saura Kwanaki 100 A Bude CIIE Karo Na 9

Saura Kwanaki 100 A Bude CIIE Karo Na 9

July 27, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.