Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
ADVERTISEMENT
Home DAGA BIRNIN SIN

Sanannun Mutane Daga Bangarori Daban-Daban Na Kasa Da Kasa Sun Bayyana Adawarsu Ga Haramcin Da Aka Sanyawa CGTN

by Sulaiman Ibrahim
March 9, 2021
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Sanannun Mutane Daga Bangarori Daban-Daban Na Kasa Da Kasa Sun Bayyana Adawarsu Ga Haramcin Da Aka Sanyawa CGTN
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Daga CRI Hausa

Yau Talata, wasu fitattun mutane daga bangarori daban-daban na kasa da kasa, sun wallafa wani sako cikin hadin-gwiwa, a jaridar Morning Star gami da tashar intanet ta cibiyar “nuna adawa da sabon yakin cacar baka” ta kasar Birtaniya, inda suka nuna adawarsu game da haramcin da hukumar kula da harkokin sadarwar Birtaniya wato Ofcom ta sanyawa gidan talabijin na CGTN na kasar Sin. Sanannun mutanen da suka rattabawa hannu kan wannan sako sun hada da, kwararren dan jaridan kasar Australiya, kana darektan fim mai suna John Pilger, da darekan fim wanda ya samu kyautar Oscar har sau uku mai suna Oliver Stone, da sauran wasu fitattun mutane da dama.
Sakon ya nuna cewa, duk da cewa hukumar Ofcom ta ce, dalilin da ya sa ta hana kafar CGTN ci gaba da watsa shirye-shiryenta a Birtaniya, shi ne domin duk wata kafar da ta mallaki lasisin watsa shirye-shiryen rediyo a kasar, bai kamata ta gudanar da harkokinta a karkashin wata gwamnati ba. Amma gaskiyar maganar ita ce, dole ne hukumar leken asirin Birtaniya MI5 ta binciki dukkan ma’aikatan BBC, amma ba’a taba soke lasisinsu ba.
Ita kuma a nata bangaren, Fiona Edwards daga cibiyar “nuna adawa da sabon yakin cacar baka” ta ce, haramcin da gwamnatin Birtaniya ta sanya, ya zo ne a daidai lokacin da ake kara kyamar kasar Sin a karkashin jagorancin Amurka. A cewarta, sake ba wa kafar CGTN lasisin watsa shirye-shirye na da matukar muhimmanci, saboda hakan zai baiwa al’ummun Birtaniya damar kara sauraron ra’ayoyin kasar Sin.(Mai Fassara: Murtala Zhang)

SendShareTweetShare
Previous Post

Wasu Kamfanoni Da Al’ummun Xinjing Za Su Kai Karar Wani Bajamushe Mai Suna Adrian Zenz

Next Post

Kara Raya Kasuwar Kasar Sin Zai Kara Samar Da Damammaki Ga Duniya

RelatedPosts

Tsohon Ministan Kudin Girka: Jari Da Sin Ke Zubawa A Afirka Ya Zamo Muhimmin Tallafi Sama Da Mulkin Mallaka Da Kasashen Yamma Suka Yi A Nahiyar

Tsohon Ministan Kudin Girka: Jari Da Sin Ke Zubawa A Afirka Ya Zamo Muhimmin Tallafi Sama Da Mulkin Mallaka Da Kasashen Yamma Suka Yi A Nahiyar

by Sulaiman Ibrahim
7 hours ago
0

Daga CRI Hausa Tsohon ministan kudin kasar Girka Yanis Varoufakis,...

Ya Kamata Nahiyar Afrika Ta Dauki Darasi Daga Annobar COVID-19

Ya Kamata Nahiyar Afrika Ta Dauki Darasi Daga Annobar COVID-19

by Sulaiman Ibrahim
8 hours ago
0

Daga Fa’iza Mustapha Har yanzu duniya na ci gaba da...

Manufar Wariyar Launin Fata Ta Amurka Na Keta Hakkin Dan Adam

by Sulaiman Ibrahim
13 hours ago
0

Daga CRI Hausa A shekarar 1962, marubucin kasar Amurka, ‘dan...

Next Post
Kara Raya Kasuwar Kasar Sin Zai Kara Samar Da Damammaki Ga Duniya

Kara Raya Kasuwar Kasar Sin Zai Kara Samar Da Damammaki Ga Duniya

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version