A yau ne, kasar Sin ta yi nasarar harba kumbon Shenzhou-17, dauke da ‘yan sama jannati 3 wadanda za su zauna a sararin samaniya har na tsawon kimanin watanni shida, a tashar binciken sararin samaniya ta kasar Sin.
An harba kumbon ne, ta hanyar amfani da rokar Long March-2F, daga cibiyar harba tauraron dan adam ta Jiuquan dake yankin arewa maso yammacin kasar Sin. (Mai Fassarawa: Ibrahim Yaya)
- Me Ya Sa Dangantaka Da Sin Ke Samun Karbuwa A Afrika?
- Amurka Ce Ke Rura Wutar Rikici A Tsakanin Palasdinu Da Isra’ila
Talla