NIS Ta Sauya Wuraren Aiki Ga Manyan Jami’ai 69
Shugaban Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa (NIS), CGI Isah Jere Idris, ya amince da sauya wuraren aiki ...
Read moreDetailsShugaban Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa (NIS), CGI Isah Jere Idris, ya amince da sauya wuraren aiki ...
Read moreDetailsBisa ta’azzarar matsalar tsaro a ‘yan kwanakin nan musamman a Babban Birnin Tarayya Abuja, dakarun Nijeriya sun yi sabon yunkuri ...
Read moreDetailsMajalisar Zartaswa ta Tarayya (FEC), ta amince da Naira biliyan 2.6 don siyan motoci da na’urori ga jami’an tsaro da ...
Read moreDetailsJami'an tsaro sun cafke wasu mutane hudu da ake zargin sun ba da bayanan sirri ga 'yan bindigar da suka ...
Read moreDetailsJami'an Hukumar Yaki Da Cin Hanci ta Kasa (EFCC) sun yi dirar wa kasuwar 'yan canji da ke unguwar Wuse ...
Read moreDetailsKotun tarayya da ke zamanta a jihar Kano, ta ki amincewa da bukatar mayar da shari’ar Sheikh Abduljabbar Kabara zuwa ...
Read moreDetailsMasu garkuwa da mutane sun sake sace matar shugaban Fulani (Ardo) na Kwali da ke Abuja, Alhaji Adamu Garba Ardo, ...
Read moreDetails'Yan ta’adda sun farmaki wasu sojoji da ke sintiri a kan hanyar Kubwa zuwa Bwari da ke birnin tarayya Abuja.
Read moreDetailsRundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta cafke wani fursuna mai suna Kamala Lawal Abubakar dan shekara 33 da ke da ...
Read moreDetailsShugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ce Daura zai koma da rayuwarsa da zarar ya kammala wa’adin mulkinsa.
Read moreDetails© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.