ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, June 13, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Tarihin Takardun Kudi A Nijeriya

by Idris Aliyu Daudawa
3 years ago
Kudi

Hukumar kulawa da al’amarin kudi ta Afirka ta yamma ita ce ke da alhakin ba da takardun kudi a Nijeriya daga shekarar 1912 zuwa 1959, kafin dai wannan lokacin Nijeriya ta yi amfani da kudade daban- daban da suka hada da “Wuri da Manilas.

Ranar 1 ga watan Yuli 1959 ne Babban Bankin Nijeriya ya fitar da tsaba da takardun kudi na Nijeriya daganan sai aka janye na Afirka ta yamma.Amma 1 ga Yuli 1962 lokacin da Nijeriya ta zama jamhuriya,an sake sauyawa domin la’akari da aka yi da hakan. An sake canza kudin a shekrar 1968 a matsayin wani mataki saboda yadda ake amfani da takardar kudin ta hanyar da bata dace ba.

  • Amaechi Ga ‘Yan Nijeriya: Akwai Dan Siyasar Da Ya Taba Ce Muku Shi Ba Barawo Ba Ne?
  • Shugaban Kasar Amurka Ya Gana Da Wang Yi

31 ga Maris 1971 Shugaban kasa na mulkin soja Janar Yakubu Gowon ya bada sanarwar Nijeriya za ta canza kudinta daga ranar 1 ga Janairu 1973 inda za a rika kiran takardar kudin da suna Naira zaba kuma za a kira shi da suna Kobo inda shi Kobo 100 yana dai dai da Naira daya. Matakin canza kudin an dauke shi ne bayan shawarwarin da kwamitin da aka kafa a shekarar 1962 ya gabatar da rahotonsa a shekarar 1964.

ADVERTISEMENT

Canjin da aka yi a Janairu 1973 babba ne domin kuwa ya shafi dukkan takardar kudin da tsabar wadanda tun farko ana amfani ne da da fam daya na Ingila aka bar amfani da shi. Ya yin da Naira daya tana daidai da sulai goma.

Ranar 11ga Fabrairu 1977 aka yi sabuwar takardar kudi ta Naira 20 aka fitar da ita ta musamman ce domin tana da muhimmanci ta fuskoki biyu.

LABARAI MASU NASABA

Tarihin Shugaban Makaranta Na Farko A Arewa Hedimasta (2)

Cin Amana Uku Da Suka Sauya Tarihi A Duniya

Naira ashirin 20 ita ce babbar takardar kudi da aka fitar 1977 dalilin samar da ita shi ne abin ya zama dole ne idan aka yi la’akari da ana samu karuwar kudaden shiga a Nijeriya, domin  a samu saukin wajen harkokin da suka shafi kasuwanci.

Naira ashirin it ace takardar kudi ta farko da take dauke da hoton mutum dan asalin Nijeriya, shi tsohon Shugaban kasa na mulkin soja Janar Murtala Ramat Muhammed d a aka haifa 1938 ya rasu a shekarar1976 mutum ne da ake yi ma Kallon ya kawo sauyin tafiyar da al’amuran gwamnati a watan Yuli 1975.

Ranar 2 ga Yuli na shekarar 1979 an kara yin wasu sabbin takardun kudi na Naira1, Naira 5, da Naira 10, a shekarar In 1992 kobo 50 da Naira 1 an mai da su tsaba.Bugu da kari  saboda yadda tattalin arziki yake bunkasa da al’amarin saye da sayarwa an yi sababbin takardun kudi na Naira 100, Naira 200, Naira 500 da Naira1,000 a watannin Disamba 1999,Nuwamba 2000, Afrilu 2001 da Oktoba October, 2005.

Kudi
Idris Aliyu Daudawa
+ postsBio
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    NANS Ta Kafa Kwamitin Ganin Yadda Ake Tafiyar Da Ayyukan TETFund
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Hukumar NCCE Ta Yi Tsare-tsaren Bunƙasa Horar Da Malamai
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Abubuwan Da Ya Kamata Magidanci Ya Sani Bayan Matarsa Ta Haihu
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tarihin Shugaban Makaranta Na Farko A Arewa Hedimasta (2)

MASU ALAKA

Laifukan Intanet: Kotun Abuja Ta Karɓi Rahoton DSS, Ta Ba Da Belin Wani Ɗan Gwagwarmaya
Tarihi

Tarihin Shugaban Makaranta Na Farko A Arewa Hedimasta (2)

May 30, 2026
Cin Amana Uku Da Suka Sauya Tarihi A Duniya
Tarihi

Cin Amana Uku Da Suka Sauya Tarihi A Duniya

February 22, 2026
Tarihin Sarkin Zazzau Ja’afaru Dan Isiyaku 1936-1959
Tarihi

Tarihin Sarkin Zazzau Ja’afaru Dan Isiyaku 1936-1959. (2)

January 11, 2026
Next Post

Dabi’ar Maza Masu Nuna Halin Ko-in-kula Ga Yara

LABARAI MASU NASABA

Cututtukan Da Aka Fi Fama Da Su Lokacin Damina Da Yadda Za A Kauce Musu (1)

Cututtukan Da Aka Fi Fama Da Su Lokacin Damina Da Yadda Za A Kauce Musu (1)

June 13, 2026
Talauci Ya Sake Karuwa Da Kashi 63 Duk Da Sauye-sauyen Tattalin Arzikin Da Gwamnati Ta Yi – IMF

Talauci Ya Sake Karuwa Da Kashi 63 Duk Da Sauye-sauyen Tattalin Arzikin Da Gwamnati Ta Yi – IMF

June 13, 2026
Muhallin Halittu Da Aka Yi Gado A Kasar Sin Sun Samu Ci Gaba Ta Fuskar Ba Su Kariya

Muhallin Halittu Da Aka Yi Gado A Kasar Sin Sun Samu Ci Gaba Ta Fuskar Ba Su Kariya

June 13, 2026
Gwamnonin Arewa-maso-yamma Sun Kaddamar Da Shirin Rage Radadin Talauci A Yankin

Gwamnonin Arewa-maso-yamma Sun Kaddamar Da Shirin Rage Radadin Talauci A Yankin

June 13, 2026

Sake Jan Damarar Soja Da Japan Ke Yi Karin Alama Ce Mai Hadari

June 13, 2026
NANS Ta Kafa Kwamitin Ganin Yadda Ake Tafiyar Da Ayyukan TETFund

NANS Ta Kafa Kwamitin Ganin Yadda Ake Tafiyar Da Ayyukan TETFund

June 13, 2026
Shugaban Majalisar Bayar Da Shawara Kan Harkokin Siyasa Ta Kasar Sin Ya Yi Kira Da A Raya Dangantakar Gabobi Biyu Na Mashigin Tekun Taiwan Cikin Lumana

Shugaban Majalisar Bayar Da Shawara Kan Harkokin Siyasa Ta Kasar Sin Ya Yi Kira Da A Raya Dangantakar Gabobi Biyu Na Mashigin Tekun Taiwan Cikin Lumana

June 13, 2026
Ghana Za Ta Kai Ƙarar Canada Kotu Kan Hana Thomas Partey Shiga Ƙasar

Ghana Za Ta Kai Ƙarar Canada Kotu Kan Hana Thomas Partey Shiga Ƙasar

June 13, 2026
Sin Ta Zama Abin Koyi Na Sauyi Da Ci Gaba Ga Kasashe Da Dama, In Ji Shalva Papuashvili

Sin Ta Zama Abin Koyi Na Sauyi Da Ci Gaba Ga Kasashe Da Dama, In Ji Shalva Papuashvili

June 13, 2026
Garkuwa Da Mutane Na Barazana Ga Dalibai Miliyan 1.9 Masu Jarrabawar WAEC A Sassan Nijeriya

Garkuwa Da Mutane Na Barazana Ga Dalibai Miliyan 1.9 Masu Jarrabawar WAEC A Sassan Nijeriya

June 13, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.