Wani dan Afrika ta kudu ya isa birnin Makka don yin aikin hajji bayan shafe tafiyar shekaru uku yana tattaki.
Wani faifan bidiyo da Daily Trust ta wallafa, mutumin ya bayyana cewa zai yi tattaki birnin Makka.
Alhajin ya ce, da zarar zuwa ya kammala aikin hajji zai kama hanya ya koma gida a kafa kamar yadda ya biyo hanya ya je Saudiyya.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp