Yau da safe, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya ziyarci cibiyar kirkire-kirkiren kimiyya da fasaha ta kasar Sin da ke yankin Yizhuang na Beijing, don fahimtar yadda ake yin kirkire-kirkire a bangaren fasahar sadarwa da kokarin gaggauta gina cibiyar kimiyya da fasaha ta kasa da kasa ta Beijing. An kuma nuna wa Xi wasu sabbin sakamakon kirkire-kirkire na kimiyya da fasaha. Baya ga haka, ya tattauna da wasu masana da shugabannin kamfanonin kimiyya fasaha. (Amina Xu)
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
ADVERTISEMENT

Discussion about this post