Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Ya Kamata Amurka Ta Dauki Mataki Domin Tabbatar Da Matsayar Da Shugabanin Sin Da Amurka Suka Cimma

by
7 months ago
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Ya Kamata Amurka Ta Dauki Mataki Domin Tabbatar Da Matsayar Da Shugabanin Sin Da Amurka Suka Cimma
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Daga CRI Hausa,

A ranar 6 ga watan Oktoba, mamban hukumar siyasa na kwamitin tsakiyar jam’iyyar kwaminis kana daraktan ofishin hukumar harkokin kasashen wajen kasar Sin, Yang Jiechi, ya gana da Jake Sullivan, mataimakin sakataren al’amurran tsaro na shugaban kasar Amurka, a birnin Zurich, na kasar Switzerland.

Bangarorin biyu sun amince da daukar matakan yin aiki tare domin ingiza dangantakar dake tsakanin Sin da Amurka domin kyautata alakar kasashen da samar da ci gaba mai dorewa.

Labarai Masu Nasaba

Bayan Wani Mahaukacin Dan Bindiga Sai Mahaukaciyar Kasa

Yau Ake Cika Shekaru Hudu Da Kafa Kwamitin Kula Da Harkokin Waje Na Jam’iyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

Kusan wata guda da ya gabata, a yayin tattaunawa ta wayar tarho da shugaba Biden na Amurka, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya jaddada cewa, batun dangantakar Sin da Amurka batu ne da ya zama wajibi a kyautata shi.

A wancan lokacin, shugaba Biden shi ma ya fidda wani sakon neman bukatar tattaunawa da kuma yin hadin gwiwa.

A shekarun baya bayan nan, dangantaka tsakanin Sin da Amurka ta yi matukar tabarbarewa.

Dalilin haka shi ne, saboda Amurka tana mummunar rashin fahimta game da dangantakar dake tsakanin kasashen biyu. Don haka, karfafa tuntubar juna tsakanin sassan biyu, muhimmin mataki ne da zai kyautata hulda dake tsakanin Sin da Amurka. (Mai fassarawa: Ahmad daga CRI Hausa)

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Geng Shuang Ya Bukaci Kasashen Da Abin Ya Shafa Su Daidaita Kura Kuransu Kan Batun ETIM

Next Post

Tanzania Ta Karbi Taragon Dakon Kaya Kirar Kasar Sin

Labarai Masu Nasaba

Bayan Wani Mahaukacin Dan Bindiga Sai Mahaukaciyar Kasa

Bayan Wani Mahaukacin Dan Bindiga Sai Mahaukaciyar Kasa

by CMG Hausa
2 mins ago
0

...

Yau Ake Cika Shekaru Hudu Da Kafa Kwamitin Kula Da Harkokin Waje Na Jam’iyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

Yau Ake Cika Shekaru Hudu Da Kafa Kwamitin Kula Da Harkokin Waje Na Jam’iyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

by CMG Hausa
1 day ago
0

...

Kasashen BRICS Sun Yi Kira A Hada Kai Don Tinkarar Sauyin Yanayi

Kasashen BRICS Sun Yi Kira A Hada Kai Don Tinkarar Sauyin Yanayi

by CMG Hausa
1 day ago
0

...

Al’ummar Afirka Ba Su Bukatar A Yi Musu Lacca

Al’ummar Afirka Ba Su Bukatar A Yi Musu Lacca

by CMG Hausa
1 day ago
0

...

Next Post
Tanzania Ta Karbi Taragon Dakon Kaya Kirar Kasar Sin

Tanzania Ta Karbi Taragon Dakon Kaya Kirar Kasar Sin

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

Go to mobile version
%d bloggers like this: