ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Duniya Ke “Jin Dadin Sayayya A Bikin Bazara”

by CGTN Hausa and Sulaiman
7 months ago
Bazara

A shekarar bana aka fara aiwatar da shirin shekaru biyar-biyar na bunkasa tattalin arziki da zamantakewar kasar Sin karo na 15. Wannan hutun Bikin Bazara na Sin mai tsawon kwanaki tara, lokaci ne na farin ciki da jama’a ke sayen kayayyakin biki, da ziyartar dangi da abokansu, da kuma yawon shakatawa. Haka kuma, muhimmiyar kofa ce ga sauran duniya don lura da yadda Sin ke kara habaka sha’anin sayayya da kuma farfado da tattalin arzikinta.

Kafin Bikin Bazara, ma’aikatun kasar Sin guda 9, ciki har da Ma’aikatar Kasuwanci ta kasar, sun hada kai don gudanar da wani shiri na musamman mai taken “Jin Dadin Sayayya a Lokacin Bikin Bazara” na shekarar 2026. Inda suka fitar da wasu manufofi don bunkasa sayayya a lokacin bikin, wadanda suka mayar da hankali kan bukatun jama’a kan sayayya a lokacin bikin, wadanda suka shafi fannoni shida da suka hada da abinci, da wurin kwana, da tafiye-tafiye, da yawon shakatawa, da sayayya, da nishadi da dai sauransu. Har ila yau, sun kara himma a matakan guda biyar da suka shafi musayar tsofaffi da sababbin kayayyaki, saukakawa baki daga kasashen ketare yin sayayya, da kara samar da tallafi ta bangaren hada-hadar kudi, da sauransu.

Shirin “jin dadin sayayya a Bikin Bazara” ba wai kawai ya kawo kuzari ga kasuwar kasar Sin ba, har ma ya sa al’ummar duniya jin dadin wannan bikin sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyar ta Sin. Alkaluman da dandalolin samar da hidimomin yawon shakatawa sun nuna cewa, yawan tikitin jirgin sama zuwa Sin da aka tanada kafin da bayan Bikin Bazara ya karu da fiye da kashi 400 cikin dari idan aka kwatanta da makamancin lokacin shekarar da ta gabata.

ADVERTISEMENT

Lokacin da baki na kasashen waje suke yawon shakatawa a lokacin Bikin Bazara a kasar Sin, ba kawai sun samun damar kara fahimtar al’adun Sin ba, har ma sun ci gajiyar manufofin kasar a zahiri. Kididdigar da aka yi ta nuna cewa, a watan Janairun 2026, hukumar kwastam ta filin jirgin sama na babban birnin kasar Sin ta yi bincike da tabbatar da takardun neman mayar da harajin fita daga kasar Sin na masu yawon shakatawa na kasashen waje da ya kai 7966, wanda jimillar kudin ya kai kimanin yuan miliyan 125, idan aka kwatanta da shekarar da ta gabata, adadin ya karu da kashi 469.81 cikin dari da kashi 43.68 cikin dari bi da bi.

Daga “yawon shakatawa a Sin” zuwa “sayayya a Sin”, Bikin Bazara na shekarar Doki na kasar Sin ya kara samar da damammaki ga duniya don fahimtar kasar a sabon zamani. Wannan “gaggarumin bikin sayayya” na “Jin dadin sayayya a Bikin Bazara” ya kawo kyakkyawan fata ga tattalin arzikin Sin a sabuwar shekara. (Bilkisu Xin)

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Bazara
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa
Bazara
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Sulaiman
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • Sulaiman
    ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna
  • Sulaiman
    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

MASU ALAKA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
Daga Birnin Sin

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026

Next Post
NDLEA Ta Cafke Mai Safarar Kwayoyi Da Ta Yi Cikin Bogi

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.