Connect with us

RAHOTANNI

Gwamnatin Tarayya Za Ta Mahimmantar Da Bangaren Kiwon Lafiya A 2019 — Udoma

Published

on

Ranar Talata ce Ministan kasafi kudi da tsare tsare na kasa Sanata Udo Udoma, ya bayyana cewar duk kuwa da ja da bayan samun kudaden shigar da gwamnatin tarayya take samu, za ta ci gaba da bayar da fifiko banagaren kiwon lafiya.
Ministan ya bayyana hakan ne lokacin da aka gabatar da wanin tsari na al’amarin daya shafi kiwon lafiya a Abuja.
Udoma ya ci gaba da bayanin cewar ya yin da ake samun tashi da faduwa na farashin kayayyaki, da kuwa kawo matsala wajen aikin danyen mai, wanda kuma hakan zai shafi kudaden shiga wadanda ake sa ran za su shiga aljihun gwamnati, duk da hakan ita gwamnatin za ta ci gaba da tabbatarwa shi al’amarin kashe kudaden da suka shafi kiwon lafiya an ci gaba da bashi fifiko.
Ya kara bayyana cewar gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya samu wani yanayi akan yadda halin yadda kudaden gwamnati suke, lokacin daya karbi mlki cikin shekarar 2015 Kudaden haraji wadanda suke shiga aljihun gwamnati sun yi kasa sosai, daga Naira Tiriliyan . 10.07 a shekarar kudi ta 2014 amma sai abin ya kara kasa zuwa Naira Tiriliyan 5.68 a shekarar 2016.
Ya ci gaba da bayanin cewar ya yin dea kuma aka samu karuwkar kudaden shiga na Naira Tiriliyan 7.17 da kuma Naira Tiriliyan 9.17 a shekarun 2017 da kuma 2018, amma abin sai ya kara yin kasa,. idan aka kwatanta al’amarin da Naira Tirtiliy an10.07 a matsayin kudaden shiga wadanda aka samu a shekarar 2014.
Idan aka yui la’akari da nazarce – nazarcen da aka yi danagane da su alkalumman, tsakanin shekarun 2016 da kuma 2018 kasar Nijeriya ta samu kudaden shiga wadanda suka kai Naira Tiriliyan 22.02 a matsatuin kudaden shiga.
Udoma ya ci gaba da cewar , “ Ita wannan gwamnatin ta hadu nme da wani yanayi lokacin data amshi muki, inda kudaden shiga suka yi kasa daga Naira Tiriliyan10.07 a shekarar kudi ta 2014 abin ya kai ga Naira Tiriliyan 5.68 a shekarar 2016.
“Duk kuwa da yakean samu ci gaba inda abin yua kaiEben though it recobered somewhat to Naira Tiriliyan 7.17 da kuma Naira Tiriliyan 9.17 a shekarrar 2018 da kuma 2019, ana iya cewar har yanzu al’amrin ba’a cimma gaci ba, idan aka tuna da shekarar 2014.
“Samun ci bayan wadanda suke taimakawa uya kara shi al’amarinm kudaden shiga suka koma baya., inad Nijeriya ta tashi daga kasa wadda take cikin talauci zuwa kasa wadda take tasowa kuma tatalin arzikin ta yana kara bunkasa.”
Ya ci gaba da bayanin duk da yake ana samun matsala dangane da kudaden da suk shigowa alhjihun gwamnati, akwai bukatar a kara kudaden daake kashewaa bangaren lafiya.
A cikin abubuwan da ya gabatar dangane da kara inganta bangaren lafiya a kasafin kudi na kasa, babban jami;in a kasafin kudi na tarayya Ben Akabueze, ya bayyana cewar gwamnatin tarayya ta ware kudade masu tsoka, wadanda suka kai Naira biliyan 43.5 saboda a rika yin alluran rigakafi a shekarar 2019.
Babban jami’in kasafin kudin da akwai bukatar a kara kudaden da ake ba HUkumar lafiya matakin farko, sabod akwai bukatar ayi ma dukkn bangarorin daban -daban duk abubuwan da suke so.
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!