Connect with us

NOMA

Kamfanin Flour Mills Zai Fara Shuka Rake Da Noman Rogo A Nasarawa

Published

on

Kamfanin sarrafa Fulawa na Flour Mills PLC na shirin bude gonar shuka Rake a jihar Nasarawa State. Wata tawaga daga kamfanin na Flour Mills Nigeria Plc taje jihar ta Nasarawa ne don duba gonar da za a shuka Raken da kuma noman Rogo.

Babban Manajin Darakta na kamfanin Mista Paul Miyonmide Gbededo ne ya sanar da hakan a wata ganawa da ya yi da jami’an gwamnatin jihar ta Nasarawa a garin Lafia.

A cewar Babban Manajin Darakta na kamfanin Mista Paul Miyonmide Gbededo kamfanin ya kai ziyara ga gonar ce dake a yankin Umuasha a cikin karamar hukumar don duba inda za’a yi aikin.

Babban Manajin Darakta na kamfanin Mista Paul Miyonmide Gbededo ya kara da cewa, ganawar da manyan jami’an na gwamnatin jihar Nasarawa, kara yin bibiya ne kan ganawar farko da akayi a jihar Lagos a lokacin da Nasarawa Gwamnan jihar ta Nasarawa Abdullahi Sule ya jagoranci wata tawaga zuwa Shalkwatar kamfanin dake a jihar Legos.

Babban Manajin Darakta na kamfanin Mista Paul Miyonmide Gbededo ya kara da cewa, kamfanin sa, ganin ya kasanace yana daya akan gaba wajen sarrafa amfanin gona a kasar nan, kamfanin zai kuma zuba jari a jihar ta Nasarawa, musamman ganin cewa, jihar ta Nasarawa, Allah ya albarkance ta da kasar noma mai kyau.

A cewar Babban Manajin Darakta na kamfanin Mista Paul Miyonmide Gbededo ya kara da cewa, kamfanin sa, ganin ya kasanace yana daya akan gaba wajen sarrafa amfanin gona a kasar nan, kamfanin zai kuma zuba jari a jihar ta Nasarawa, musamman ganin cewa, jihar ta Nasarawa, Allah ya albarkance ta da kasar noma mai kyau.

Da ya ke mayar da nasa martanin Gwamnan na jihar Nasarawa Sule ya godewa kamfanin, inda ya kara da cewa, na san duk inda kamfanin na Flour Mills yaje, yana kara kima a inda yaje.

A cewar Gwamnan na jihar Nasarawa Sule, muna godewa kamfanin, inda ya kara da cewa, na san duk inda kamfanin na Flour Mills yaje, yana kara kima a inda yaje.

A karshe, da Nasarawa Gwamnan jihar ta Nasarawa Abdullahi Sule ya ce, duk inda kamfanin ku yaje, kuna yin aiki da kowa kuma sai mutanen gari sun sheda kun shigo gari.

 
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: