Kotun koli ta tabbatar da zaben Babajide Sanwo-Olu a matsayin gwamnan Jihar Legas.
Mai shari’a Garba Lawal wanda ya yanke hukuncin ya yi watsi da karar da Mista Rhodes-Vivour ya shigar.
- Shari’ar Kano: Gwamna Yusuf Da Mataimakinsa Sun Halarci Zaman Kotun Koli
- Rage Kashe Kudaden Tafiyar Da Gwamnati: Mu Gani A Kasa – ‘Yan Nijeriya
Mai shari’a Lawal ya bayyana cewa gwamnan ya cancanci tsayawa takara.
Talla
Cikakken bayani na tafe…
Talla