Kotun Koli ta tabbatar da zaben Bala Mohammed na jam’iyyar PDP a matsayin gwamnan Jihar Bauchi.
Kotun ta yi watsi da daukaka karar da Sadique Abubakar na jam’iyyar APC ya shigar kan rashin cancantar zaben Bala Mohammed.
- Da Dumi-Dumi: Kotun Koli Ta Tabbatar Da Zaben Sanwo-Olu A Matsayin Gwamnan Legas
- Shari’ar Kano: Gwamna Yusuf Da Mataimakinsa Sun Halarci Zaman Kotun Koli
Talla
Cikakken bayani na tafe…
Talla