ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, December 21, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Dillalan Man Fetur Sun Yi Maraba Da Dakatar Da Harajin Kashi 15 Na Shigo Da Man Cikin Nijeriya

by Sulaiman and Abubakar Abba
4 weeks ago
xr:d:DAFk7up_GPg:493,j:3838587395439038872,t:23062606

xr:d:DAFk7up_GPg:493,j:3838587395439038872,t:23062606

Dillalan Man Fetur da wasu masu ruwa da tsaki a fannin Mai da Iskar Gas da Man Dizil, a kasar nan, sun yi maraba da dakatar da biyan harajin kaso 15 a cikin dari na harajin shigo da Man daga ketare, zuwa cikin kasar.

Sun bayyana cewa, dakatarwar ta kamata har sai kasar nan, ta kai matakin da matatun Man a kasar, sun kai matakin iya samar da wadacaccen Man da sauransu a  cikin kasar.

  • Majalisar Wakilai Ta Nemi A Ɗauki Sabbin Ma’aikata A Jami’o’in Nijeriya
  • Allah Ya Tsarkake Iyalan Annabi (SAW) Daga Kazanta

Wasu rahotannin sun sanar da cewa, Hukumar kula da harkokin man fetur ta kasa wato, NMDPRA ce, ta sanar da matakin dakatarwar.

ADVERTISEMENT

Idan za a iya tunawa, ayyana karbar harajin shigo da kayan, ya tayar da ce-ce kuce a masana’antar ta sarrafa Man a kasar.

Sun bayyana cewa, shigo da kayan tamkar wani yunkuri ne, na  durkusar da Matatar Mai ta Dangote, wacce ta kasance mafi girma a cikin kasar kuma wacce za ta iya samar da Man da zai wadaci kasar.

LABARAI MASU NASABA

Danyen Mai Da Nijeriya Ke Hakowa Ya Karu Zuwa Ganga Miliyan 1.436 —OPEC

An Jinjina Wa Tinubu Bisa Mayar Da Ofishin Ayyukan NPA Garin Warri

A cewarsu, Matatar ta Dangote,  na karfin da za ta iya samar da Man Dizil Lita miliyan 25 a kullum, wadda kuma ta bayar da tabbacin cewa, za ta iya ci gaba da samar da Man da dangoginsa a  daukacin fadin kasar.

Daya daga cikin dilalan Otunba Adetunji Oyebanji ya sanar da cewa, yana da yakinin cewa, Matatar ta Dangote, na da karfin da za ta iya samar da Man.

Shi kuwa wani Farfesa kan tattalin arzikin Mai Wumi Iledare ya bayyana cewa, dakatarwar da gwamnatin ta yi, siyasa kawai

Ya kara dakatarwar, za ta taimaka wajen ci gaba da dorewar matatun Mai da ke a cikin kasar nan.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Danyen Mai Da Nijeriya Ke Hakowa Ya Karu Zuwa Ganga Miliyan 1.436 —OPEC
Tattalin Arziki

Danyen Mai Da Nijeriya Ke Hakowa Ya Karu Zuwa Ganga Miliyan 1.436 —OPEC

December 19, 2025
An Jinjina Wa Tinubu Bisa Mayar Da Ofishin Ayyukan NPA Garin Warri
Tattalin Arziki

An Jinjina Wa Tinubu Bisa Mayar Da Ofishin Ayyukan NPA Garin Warri

December 19, 2025
Annabi SAW Ya Zarce Duk Sauran Annabawa Yawan Mu’uzijoji
Tattalin Arziki

Gwamna Radda Ya Dora Harsashin Gina Ma’aikatar Sarrafa Rogo A Katsina

December 13, 2025
Next Post
Mutum Mutumin Inji Mai Suffar Bil Adama Kirar Sin Ya Kafa Tarihi A Tsayin Tafiya

Mutum Mutumin Inji Mai Suffar Bil Adama Kirar Sin Ya Kafa Tarihi A Tsayin Tafiya

LABARAI MASU NASABA

Tinubu

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

December 21, 2025
Zaben Fidda Gwani A APC: Sanatocin Jigawa Sun Rasa Tikitin Komawa Majalisa

APC Za Ta Gudanar Da Babban Taronta Na Kasa A Watan Maris

December 21, 2025
Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

December 21, 2025
Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

December 21, 2025
Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

December 21, 2025
Yadda Itacen Dorawa Ke Warkar Da Cututtuka Daban-daban

Yadda Itacen Dorawa Ke Warkar Da Cututtuka Daban-daban

December 21, 2025
‘Yansanda Sun Kama Ɗan Bindiga Da Kuɗin Fansa Naira Miliyan 5 A Delta

An Cafke Wani Mutum Da Ya Lakada Wa Dansa Duka Har Lahira A Edo

December 21, 2025
Bambance-bambancenmu Shine Ƙarfinmu — Uba Sani

Bambance-bambancenmu Shine Ƙarfinmu — Uba Sani

December 21, 2025
Kotu Ta Fara Sauraren Korafe-korafen Dalibai A Kan Jami’ar MAAUN

Kotu Ta Fara Sauraren Korafe-korafen Dalibai A Kan Jami’ar MAAUN

December 21, 2025
Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Don Karrama Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Don Karrama Sheikh Dahiru Usman Bauchi

December 20, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.