Kasar Amurka ita ce ta daya a duniya a duk lokacin da aka yi batun mallakar bincigar fararen hula.
Dangane da binciken da bayananan Makamai suka yi a shekarar 2017, Adadin mallakar binciga fararen hula a cikin Amurka ya kai kashi 120.5. Wannan lambar bai kamata ta kawo cece-ku-ce ba saboda Kwaskwarimar Kuncin Tsarin Mulki ta Amurka ta ba su kuma a matsayinsu na Amurkawa hakkin rike makamai.
Koma dai yaya, tare da masu kera bindigogi kusan 159 a cikin Amurka, farawa da bindiga mafi tsada na iya zama hanya mai kyau kawai don taimakawa wajen yanke shawara a kan wace binciga za ku samu.
Saboda haka, wannan labarin zai lissafa kuma ya yi bayanin bindigogi mafi tsada a duniya.
Bindigogi nau’i nawa ne?
Ofishin Amurka na Alkahol, Taba, Bindigogi, da Bama-bamai (ATF) ya ayyana bindigar da cewa, “Duk wani makami (gami da wata bindiga) wacce za a iya ko aka tsara don ko kuma za a iya sauya ta cikin sauri don fitar da abin fashewar ta hanyar abin fashewa.”
Ana iya rarraba bindigogi zuwa nau’i biyu wato: Dogayen bindigogi, da Bincigogin hannu ciki har da bindigogi masu cin dogon zango.
“A matsayinka na mai bin ka’ida, dogwayen bindigogi suna iya keka manyan-manyan duwatsu daga dogayen tsauni kuma ana sanya su a harba su daga kafada.
Wadannan su ne wasu manyan bindigogi da ake sar-rafa su a hannu, sannan akwai kananan makamai ma-su cin gajeren zango kuma ana nufin su harba su ta amfani da hannu daya ko duka biyun.
Bindiga mafi tsada da aka taba sayarwa a gwanjo daga wannan rukuni cikin wadanda muka lissafa kuma an sayar da ita kan Dalar Amurka 1,986,000 a 2002.
Shahararrun nau’ikan bindigogi su ne: bindigogi, bin-cigogin hannu, da za a iya juya su a hannu ta hanyar gwaninta ko akasin haka.
Wadanne ne mafiya karfi a duniya
Bindigogi masu karfi ba lallai ne su zama mafi tsada ba, ana kaddara su ta rashin yawan lalacewa, shigar da harsashi cikin raminsa ko kwanso, yana iya yin la-hani sosai.
Abubuwan da muka lissafa an tabbatar da su ta hanyar karfin bindiga zuwa harsashi.
Sabili da haka, ana amfani da karfin bakin da bindiga zai iya samarwa a zaman mummunan aikin barnar mai karfi kuma hakan ba ya nuna cewa bindigar na da tsa-da.
Zance dai mafi inganaci shi ne, karfin bindiga ya doga-ra ga yadda aka hada ta da zangon da za ta ci da kuma irin yadda kwarewar mai ita yake da tsawon rami ko kwanson harsashin.
Bindiga mai suna ‘ANZIO 20mm Mag-Fed’ binciga ce da aka kera a cikin Amurka ana harba ta yayin da ake da yaki da motar tanka kuma ita ce bindiga mafi karfi a duniya.
Tana da nauyin tsakanin tan 130 ko kuma kilogiram 27 zuwa 59) kuma tsawonta ya kai inci 100 (mita 2.5). Tare da zunguru mai tsawon inci 76 (1.9 m), wannan binciga tana harba 20 × 102mm ko .79, tana zagaye da harsasai masu saurin gudu na tsawon mita 1,006 a sa-kan daya (3,300 ft / s) zuwa tazarar tazarar kusan mita 4,572 (15,000 ft ko mil 2.841).
Tabbas za ku iya sanin irin barna ta wannan mummu-nar da ‘ANZIO 20mm Mag-Fed Rifle’, kuma tabbas zai zama dayan manyan bindigogi a duniya mafiya karfi.
Wace bindiga ce mafi kyawu a Duniya
Bindigar da za ta iya zama mafi kyau a dalilan soja, farauta, wasa, ko kuma manufar farar hula, za mu yi amfani da manufar da fararen hula ke da ita wajen taimakawa kan bayyana bindiga mafi kyau.
Mecece manufar fararen hula wajen mallakar bindiga? Manufar fararen hula da bindiga a Amurka ta zama kashi biyu. Tana iya zama a matsayin kayan aiki don gabatar da kai / kare kai ko kuma duban sa a matsayin alama, wanda ke dauke da kima da ka’idojin Amurka, da suka hada da ‘yanci, karfi, dogaro da kai.
Dogaro da wadannan ma’noni guda biyu ya fi dacewa da kai mai mallakar ta, to mafi kyawun bindiga a gare ku na iya kasancewa dayan abubuwan da za mu lissa-fa:
- Don Kare Kai:
‘Black Hand’ 9mm gaba daya ana daukarta a matsayin makami mai tasiri don kare kai.
Mafi kyawun makamin kare kai shi ne SIG Sauer P938 9mm. kuma shi ne cikakken makamin da ake iya boyewa kuma ana iya ajiye shi kusan ko’ina a cikin gidanka, kana mai da shi kyakkyawan makamin ajiyar kayan abinci a kicin, ofishi, mashaya gida, gidan wanka, da kuma gidan gaba daya.
Tana iya zama matukar abin dogara, kuma za ka iya zama da ita a cikin gida don amfani koda bayan tsawan lokaci ba tare da an harbe ta a tsawon shekara ba
- Babbar alamar Ba’amurke:
Ta hanyar mallakar binciga mai lambobi, AR-15 ake iya gane shi, wacce kuma ita ce mafi shahara da yaduwa a cikin kasar. Rahotonta ya yi nuni da adacin mamal-lakanta sun kai miliyan 5 tun a cikin 2016. Babu shakka wannan lambar za ta karu a lokacin tun daga lokacin kamar yadda AR-15 yake alama ce ta gaske game da abin da ke karfafa mu a matsayin kasa mai ‘yanci.
AR-15 na taimakawa don karfafa jin dacin kishin kasa, kuma kamar yadda yake taimaka wa talakawan kasa fahimtar mu’amala da sojoji tun da rundunar ta karbi samfurin AR-15 a kasa har yanzu take samun karbuwa.