ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, December 21, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gwamnatin Tarayya Za Ta Kafa Cibiyar Bunkasa Hakar Ma’adanai

by Abubakar Abba
2 years ago
Gwamnatin

Gwamnatin Tarayya ta shirya tsaf, domin kafa cibiyar kula da hakar ma’adanai ta kasa wadda  kuma za ta kasance ta cika bukatun masu son zuba jari a fannin.

Dakta Mary Ogbe, babbar sakatariya a ma’aikatar bunkasa ma’adanai da karafa ta sanar da hakan a makon da ya wuce a yayin kaddamar da ‘ya’yan kwamtin wanda aka gudanar a shalkwatar ma’aikatar da oe Abuja.

  • Blinken: Idan Ba Ka Da Karfi, Za A Cinye Ka
  • ‘Yansanda Sun Cafke Wasu Sojojin Bogi 2 A Legas

Kazalika, a cikin sanarwar da Mataimakin Daraktan samar da bayanai na ma’aikatar Alaba Balogun ya fitar ya ce,cibiyar za ta taimaka wajen kokarin da ake yi na farafado da fannin ma’adanai da kuma yin kokari wajen ganin fannin, ya taimaka don a kara habaka tattalin arzikin kasar.

ADVERTISEMENT

Dakta Mary Ogbe ta ce, akwai mahimmanci da dama na kafa cibiyar na domin cimma burin ma’aikatar kan bunkasa tattalin arzikin kasar nan, musamman ta hanyar yin hadaka da manyan sassan ofis-ofis na ma’aikatar.

Ta bayyana cewa, an kafa cibiyar ne domin a cimma bukatun  masu zuba jari a fannin tattalin arziki.

LABARAI MASU NASABA

Danyen Mai Da Nijeriya Ke Hakowa Ya Karu Zuwa Ganga Miliyan 1.436 —OPEC

An Jinjina Wa Tinubu Bisa Mayar Da Ofishin Ayyukan NPA Garin Warri

Ta kuma nuna jin dadinta wajen cimma burin nauyin da aka dorawa ‘ya’yan cibiyar ta hanyar yin hadaka ta kasa da kasa  da kuma yin hadin guiwa da masu zuba jari a fannin.

Ta kara da ministan kula da ma’adanai Dakta Dele Alake, ya bayar da tabbacin cewa, a shirye yake don ya bai wa cibiyar goyon bayan da ya dace don ta sauke nauyin da aka dora mata.

A cewarta, cibiyar za ta yi hadaka da manyan sassa na ma’aikatar.

‘Ya’yan kwamitin an zabo su ne daga sassa da ban da ban na ma’aikatar wanda kuma  Daraktan sashen zuba jari na ma’aikatar zai jagoranci kwamitin.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Danyen Mai Da Nijeriya Ke Hakowa Ya Karu Zuwa Ganga Miliyan 1.436 —OPEC
Tattalin Arziki

Danyen Mai Da Nijeriya Ke Hakowa Ya Karu Zuwa Ganga Miliyan 1.436 —OPEC

December 19, 2025
An Jinjina Wa Tinubu Bisa Mayar Da Ofishin Ayyukan NPA Garin Warri
Tattalin Arziki

An Jinjina Wa Tinubu Bisa Mayar Da Ofishin Ayyukan NPA Garin Warri

December 19, 2025
Annabi SAW Ya Zarce Duk Sauran Annabawa Yawan Mu’uzijoji
Tattalin Arziki

Gwamna Radda Ya Dora Harsashin Gina Ma’aikatar Sarrafa Rogo A Katsina

December 13, 2025
Next Post
Tsadar Kayan Aiki Na Shafar Shirin Samar Da Gidaje A Nijeriya

Tsadar Kayan Aiki Na Shafar Shirin Samar Da Gidaje A Nijeriya

LABARAI MASU NASABA

Zaben Fidda Gwani A APC: Sanatocin Jigawa Sun Rasa Tikitin Komawa Majalisa

APC Za Ta Gudanar Da Babban Taronta Na Kasa A Watan Maris

December 21, 2025
Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

December 21, 2025
Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

December 21, 2025
Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

December 21, 2025
Yadda Itacen Dorawa Ke Warkar Da Cututtuka Daban-daban

Yadda Itacen Dorawa Ke Warkar Da Cututtuka Daban-daban

December 21, 2025
‘Yansanda Sun Kama Ɗan Bindiga Da Kuɗin Fansa Naira Miliyan 5 A Delta

An Cafke Wani Mutum Da Ya Lakada Wa Dansa Duka Har Lahira A Edo

December 21, 2025
Bambance-bambancenmu Shine Ƙarfinmu — Uba Sani

Bambance-bambancenmu Shine Ƙarfinmu — Uba Sani

December 21, 2025
Kotu Ta Fara Sauraren Korafe-korafen Dalibai A Kan Jami’ar MAAUN

Kotu Ta Fara Sauraren Korafe-korafen Dalibai A Kan Jami’ar MAAUN

December 21, 2025
Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Don Karrama Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Don Karrama Sheikh Dahiru Usman Bauchi

December 20, 2025
Wajibi Ne Tawagar MONUSCO Ta Wanzar Da Cin Gashin Kai In Ji Wakilin Kasar Sin

Wajibi Ne Tawagar MONUSCO Ta Wanzar Da Cin Gashin Kai In Ji Wakilin Kasar Sin

December 20, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.