ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, October 24, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Abubuwa 3 Da Za Su Sa Ɗan Wasa Ya Lashe Kyautar Ballon d’Or Ta Bana

by Rabilu Sanusi Bena
5 days ago

Yayin da ake tunkarar ranar 26 ga watan Oktoba, 2026, domin bayar da kyautar gwarzon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Ballon d’Or, an bayyana muhimman abubuwa uku da za a yi la’akari da su wajen zaɓen wanda zai lashe kyautar ta bana.

Waɗannan abubuwa sun haɗa da nasarorin da ɗan wasa ya samu a matakin kansa, kofunan da ya lashe tare da ƙungiyarsa da kuma ɗabi’arsa a lokacin da yake taka leda.

A cewar ƙa’idojin zaɓen, abu na farko shi ne irin bajintar da ɗan wasa ya nuna da kuma nasarorin da ya samu a kakar wasa.

ADVERTISEMENT

Na biyu shi ne muhimmanci da kuma yawan kofunan da ya lashe tare da ƙungiyarsa.

Na uku kuma shi ne ɗabi’a da yadda ɗan wasan ya nuna ƙwarewa da mutunci a filin wasa.

LABARAI MASU NASABA

EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United

‘Kana Cikin Rudu’ — Atiku Ya Mayar Wa Tinubu Martani Kan Zargin Yunwa Da Talauci

Ana gudanar da zaɓen wanda zai lashe kyautar ne ta hanyar jefa ƙuri’a, inda ’yan jarida, masu horar da ’yan wasa da kuma kyaftin ɗin ƙungiyoyin ƙasa ke taka rawa wajen zaɓen gwarzon ɗan wasan na bana.

Kyautar Ballon d’Or na daga cikin manyan lambobin yabo da ake bai wa ƙwararrun ’yan wasan ƙwallon ƙafa a duniya, domin karrama bajintarsu da nasarorin da suka samu a kakar wasa.

Rabilu Sanusi Bena
+ postsBio
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Real Madrid Na Tattaunawa Da Bellingham Don Tsawaita Kwantiraginsa
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Kan Wasan Bayern Munich Da Arsenal
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Wasan PSG Da Barcelona

MASU ALAKA

EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United
Wasanni

EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United

October 24, 2026
ADC Da Atiku Sun Zargi Gwamnatin APC Da Yin Watsi Da Jin Daɗin Malamai
Manyan Labarai

‘Kana Cikin Rudu’ — Atiku Ya Mayar Wa Tinubu Martani Kan Zargin Yunwa Da Talauci

October 24, 2026
2027: Duk ’Yan Arewan Da Ke Takarar Shugaban Ƙasa Maƙiyan Arewa Ne – Akume
Manyan Labarai

2027: Duk ’Yan Arewan Da Ke Takarar Shugaban Ƙasa Maƙiyan Arewa Ne – Akume

October 24, 2026
Next Post
Sin Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Matakin Japan Dangane Da Batun Haikalin Yasukuni

Sin Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Matakin Japan Dangane Da Batun Haikalin Yasukuni

LABARAI MASU NASABA

EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United

EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United

October 24, 2026
An Aike Da Masu Aikin Ceto Sama Da 5,000 Bayan Aukuwar Girgizar Kasa Mai Karfi A Jihar Xizang Ta Kasar Sin

An Aike Da Masu Aikin Ceto Sama Da 5,000 Bayan Aukuwar Girgizar Kasa Mai Karfi A Jihar Xizang Ta Kasar Sin

October 24, 2026
ADC Da Atiku Sun Zargi Gwamnatin APC Da Yin Watsi Da Jin Daɗin Malamai

‘Kana Cikin Rudu’ — Atiku Ya Mayar Wa Tinubu Martani Kan Zargin Yunwa Da Talauci

October 24, 2026
Allah Ya Bai Wa Annabi (SAW) Mu’ujizozi Fiye Da 2,000 A Alƙur’ani

Tsarin Kwalliya Da Adon Manzon Allah (SAW)

October 24, 2026
2027: Duk ’Yan Arewan Da Ke Takarar Shugaban Ƙasa Maƙiyan Arewa Ne – Akume

2027: Duk ’Yan Arewan Da Ke Takarar Shugaban Ƙasa Maƙiyan Arewa Ne – Akume

October 24, 2026
Sun Haifar Da Yunwa Da Talauci A Nijeriya, Muna Ƙoƙarin Kawar Da Su – Tinubu

Sun Haifar Da Yunwa Da Talauci A Nijeriya, Muna Ƙoƙarin Kawar Da Su – Tinubu

October 24, 2026
Ya Kamata A Baiwa Muryoyin Kasashe Masu Tasowa Damar Sauraro

Ya Kamata A Baiwa Muryoyin Kasashe Masu Tasowa Damar Sauraro

October 24, 2026
Mafarauta Sun Kashe Ƴan Bindiga 14, Sun Kuɓutar Da Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Katsina

Mafarauta Sun Kashe Ƴan Bindiga 14, Sun Kuɓutar Da Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Katsina

October 24, 2026
Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 10 A Taraba, Sun Kwashi Kayan Abinci

Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 10 A Taraba, Sun Kwashi Kayan Abinci

October 24, 2026
Gwamnatin Kaduna Ta Musanta Zargin Kashe Tiriliyan 2.3 Kan Gangamin APC

Gwamnatin Kaduna Ta Musanta Zargin Kashe Tiriliyan 2.3 Kan Gangamin APC

October 24, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.