ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, November 4, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Gudanar Da Tattaunawar Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Washington D.C.

by Sulaiman and CGTN Hausa
3 hours ago

LABARAI MASU NASABA

Neman Bayani Game Da Jigon Kalmar ‘China+’ Na Kara Maimaituwa A Shafukan Intanet

Shugabannin Kasashen Waje Za Su Halarci Baje Kolin Hajojin Da Ake Shigowa Da Su Kasar Sin

An gudanar da tattaunawar kasa da kasa game da jagorancin Sin da ci gaban duniya a birnin Washington D.C. na Amurka, karkashin jagorancin kafar CMG ta Sin da ofishin jakadancin Sin dake Amurka.

Mahalarta zaman tattaunawar daga bangaren Sin da na Amurka, sun bayyana cikakken zama na biyar na kwamitin tsakiya na 20 na jamiyyar kwaminis ta kasar Sin, a matsayin muhimmin jigo da ya takaice nasarori, da jerin kwarewar da Sin ta samu a fannin cikakku, kuma managartan matakan jagorancin jamiyya tun shiga sabon karni.

Kazalika, zaman ya samar da ingantattun tsare-tsare, don ci gaba da ingiza cikakku kuma managartan matakan aiwatar da jagorancin jamiyya. Hakan ko shakka babu zai yi matukar tasiri ga ci gaban kasar Sin a nan gaba.

ADVERTISEMENT

Mahalarta taron na fatan cimma fahimtar juna, da shawarwari, da hadin gwiwa tsakanin Sin da Amurka, ta yadda za su hada hannu wajen shawo kan jerin kalubalen duniya, da samar da makoma mai haske ga biladama. Ana sa ran gudanar da jerin tattaunawar a jerin kasashen duniya. (Mai fassara: Saminu Alhassan)

Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Za Mu Biya Ma’aikata Alawus ɗin Sufuri na Naira 70,000 — Gwamnatin Kebbi
  • Sulaiman
    APC Ta Musanta Zargin Kwankwaso Kan Cire Sunan Gwarzo A Jerin ‘Yan Takarar Gwamna A Kano
  • Sulaiman
    An Yi Garkuwa Da Ɗaliban Makarantar Islamiyya 14 A Neja
  • Sulaiman
    An Buƙaci Tinubu Ya Dakatar Da Karɓar Bashi, Ya Bayyana Ayyukan Da Za A Gudanar
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Neman Bayani Game Da Jigon Kalmar ‘China+’ Na Kara Maimaituwa A Shafukan Intanet
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Shugabannin Kasashen Waje Za Su Halarci Baje Kolin Hajojin Da Ake Shigowa Da Su Kasar Sin
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    An Bude Dandalin Baje Kolin Aladu Na Dunhuang A Yankin Arewa Maso Yammacin Sin

    Wang Yi Ya Gana Da Mataimakin Sakataren Majalisar Kolin Tsaron Kasar Iran Da Kuma Mai Bada Shawara Kan Harkokin Tsaron Saudiyya

MASU ALAKA

Neman Bayani Game Da Jigon Kalmar ‘China+’ Na Kara Maimaituwa A Shafukan Intanet
Daga Birnin Sin

November 3, 2026
Shugabannin Kasashen Waje Za Su Halarci Baje Kolin Hajojin Da Ake Shigowa Da Su Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Shugabannin Kasashen Waje Za Su Halarci Baje Kolin Hajojin Da Ake Shigowa Da Su Kasar Sin

November 3, 2026
An Bude Dandalin Baje Kolin Aladu Na Dunhuang A Yankin Arewa Maso Yammacin Sin
Daga Birnin Sin

An Bude Dandalin Baje Kolin Aladu Na Dunhuang A Yankin Arewa Maso Yammacin Sin

November 3, 2026
Next Post
Hanyar Abuja-Kaduna: Ci Gaban Aikin Gyara Ya Farfaɗo Da Fatan Matafiya

Hanyar Abuja-Kaduna: Ci Gaban Aikin Gyara Ya Farfaɗo Da Fatan Matafiya

LABARAI MASU NASABA

Neman Bayani Game Da Jigon Kalmar ‘China+’ Na Kara Maimaituwa A Shafukan Intanet

Neman Bayani Game Da Jigon Kalmar ‘China+’ Na Kara Maimaituwa A Shafukan Intanet

November 3, 2026
Hanyar Abuja-Kaduna: Ci Gaban Aikin Gyara Ya Farfaɗo Da Fatan Matafiya

Hanyar Abuja-Kaduna: Ci Gaban Aikin Gyara Ya Farfaɗo Da Fatan Matafiya

November 3, 2026
An Gudanar Da Tattaunawar Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Washington D.C.

An Gudanar Da Tattaunawar Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Washington D.C.

November 3, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Za Mu Biya Ma’aikata Alawus ɗin Sufuri na Naira 70,000 — Gwamnatin Kebbi

November 3, 2026
Tsadar Rayuwa: Yadda Iyalan Nijeriya Ke Komawa Abinci Mai Rahusa Domin Samun Sauƙin Rayuwa

Tsadar Rayuwa: Yadda Iyalan Nijeriya Ke Komawa Abinci Mai Rahusa Domin Samun Sauƙin Rayuwa

November 3, 2026
Shugabannin Kasashen Waje Za Su Halarci Baje Kolin Hajojin Da Ake Shigowa Da Su Kasar Sin

Shugabannin Kasashen Waje Za Su Halarci Baje Kolin Hajojin Da Ake Shigowa Da Su Kasar Sin

November 3, 2026
Yadda Na Sayar Da Kadarori Na Don Ɗaukar Nauyin Ɗalibai A Ƙasashen Waje – Kwankwaso

APC Ta Musanta Zargin Kwankwaso Kan Cire Sunan Gwarzo A Jerin ‘Yan Takarar Gwamna A Kano

November 3, 2026
An Bude Dandalin Baje Kolin Aladu Na Dunhuang A Yankin Arewa Maso Yammacin Sin

An Bude Dandalin Baje Kolin Aladu Na Dunhuang A Yankin Arewa Maso Yammacin Sin

November 3, 2026
‘Yan Ƙwadago Sun Tsunduma Yajin Aikin Sai-baba-ta-gani A Neja

An Yi Garkuwa Da Ɗaliban Makarantar Islamiyya 14 A Neja

November 3, 2026
Wang Yi Ya Gana Da Mataimakin Sakataren Majalisar Kolin Tsaron Kasar Iran Da Kuma Mai Bada Shawara Kan Harkokin Tsaron Saudiyya

Wang Yi Ya Gana Da Mataimakin Sakataren Majalisar Kolin Tsaron Kasar Iran Da Kuma Mai Bada Shawara Kan Harkokin Tsaron Saudiyya

November 3, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci