ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, November 4, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Za Mu Biya Ma’aikata Alawus ɗin Sufuri na Naira 70,000 — Gwamnatin Kebbi

by Sulaiman
3 hours ago
Kebbi

LABARAI MASU NASABA

APC Ta Musanta Zargin Kwankwaso Kan Cire Sunan Gwarzo A Jerin ‘Yan Takarar Gwamna A Kano

An Buƙaci Tinubu Ya Dakatar Da Karɓar Bashi, Ya Bayyana Ayyukan Da Za A Gudanar

Gwamnatin Jihar Kebbi ta ce za ta fara biyan ma’aikatan jihar alawus ɗin sufuri na Naira 70,000 da Gwamnatin Tarayya ta amince da shi, domin rage musu raɗaɗin tsadar sufuri sakamakon cire tallafin man fetur.

Gwamna Nasir Idris ne ya bayar da wannan tabbacin a ranar Talata, yayin wata tattaunawa da manema labarai a Abuja, inda ya bayyana cewa gwamnatinsa ta riga ta kafa kwamiti ƙarƙashin jagorancin Shugaban Ma’aikatan Gwamnati domin tsara yadda za a aiwatar da biyan alawus ɗin.

Gwamnan, wanda tsohon shugaban ƙungiyar ƙwadago ne, ya ce gwamnatinsa ba za ta yi ƙasa a gwiwa ba wajen inganta jin daɗin ma’aikata, musamman ganin yadda darajar kuɗaɗen shigarsu ke ci gaba da raguwa sakamakon ƙalubalen tattalin arzikin da ake fuskanta.

ADVERTISEMENT
Kebbi
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    An Gudanar Da Tattaunawar Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Washington D.C.
  • Sulaiman
    APC Ta Musanta Zargin Kwankwaso Kan Cire Sunan Gwarzo A Jerin ‘Yan Takarar Gwamna A Kano
  • Sulaiman
    An Yi Garkuwa Da Ɗaliban Makarantar Islamiyya 14 A Neja
  • Sulaiman
    An Buƙaci Tinubu Ya Dakatar Da Karɓar Bashi, Ya Bayyana Ayyukan Da Za A Gudanar

MASU ALAKA

Yadda Na Sayar Da Kadarori Na Don Ɗaukar Nauyin Ɗalibai A Ƙasashen Waje – Kwankwaso
Manyan Labarai

APC Ta Musanta Zargin Kwankwaso Kan Cire Sunan Gwarzo A Jerin ‘Yan Takarar Gwamna A Kano

November 3, 2026
Tinubu
Manyan Labarai

An Buƙaci Tinubu Ya Dakatar Da Karɓar Bashi, Ya Bayyana Ayyukan Da Za A Gudanar

November 3, 2026
Majalisa Ta Nemi Tinubu Ya Canza Dabarun Yaƙi Da Ta’addanci Don Kawo Ƙarshen Kashe-kashe
Manyan Labarai

Majalisa Na Gab Da Miƙa Ƙudirin Kafa ’Yansandan Jihohi Ga Tinubu Don Tabbatarwa

November 3, 2026
Next Post
An Gudanar Da Tattaunawar Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Washington D.C.

An Gudanar Da Tattaunawar Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Washington D.C.

LABARAI MASU NASABA

Neman Bayani Game Da Jigon Kalmar ‘China+’ Na Kara Maimaituwa A Shafukan Intanet

Neman Bayani Game Da Jigon Kalmar ‘China+’ Na Kara Maimaituwa A Shafukan Intanet

November 3, 2026
Hanyar Abuja-Kaduna: Ci Gaban Aikin Gyara Ya Farfaɗo Da Fatan Matafiya

Hanyar Abuja-Kaduna: Ci Gaban Aikin Gyara Ya Farfaɗo Da Fatan Matafiya

November 3, 2026
An Gudanar Da Tattaunawar Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Washington D.C.

An Gudanar Da Tattaunawar Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Washington D.C.

November 3, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Za Mu Biya Ma’aikata Alawus ɗin Sufuri na Naira 70,000 — Gwamnatin Kebbi

November 3, 2026
Tsadar Rayuwa: Yadda Iyalan Nijeriya Ke Komawa Abinci Mai Rahusa Domin Samun Sauƙin Rayuwa

Tsadar Rayuwa: Yadda Iyalan Nijeriya Ke Komawa Abinci Mai Rahusa Domin Samun Sauƙin Rayuwa

November 3, 2026
Shugabannin Kasashen Waje Za Su Halarci Baje Kolin Hajojin Da Ake Shigowa Da Su Kasar Sin

Shugabannin Kasashen Waje Za Su Halarci Baje Kolin Hajojin Da Ake Shigowa Da Su Kasar Sin

November 3, 2026
Yadda Na Sayar Da Kadarori Na Don Ɗaukar Nauyin Ɗalibai A Ƙasashen Waje – Kwankwaso

APC Ta Musanta Zargin Kwankwaso Kan Cire Sunan Gwarzo A Jerin ‘Yan Takarar Gwamna A Kano

November 3, 2026
An Bude Dandalin Baje Kolin Aladu Na Dunhuang A Yankin Arewa Maso Yammacin Sin

An Bude Dandalin Baje Kolin Aladu Na Dunhuang A Yankin Arewa Maso Yammacin Sin

November 3, 2026
‘Yan Ƙwadago Sun Tsunduma Yajin Aikin Sai-baba-ta-gani A Neja

An Yi Garkuwa Da Ɗaliban Makarantar Islamiyya 14 A Neja

November 3, 2026
Wang Yi Ya Gana Da Mataimakin Sakataren Majalisar Kolin Tsaron Kasar Iran Da Kuma Mai Bada Shawara Kan Harkokin Tsaron Saudiyya

Wang Yi Ya Gana Da Mataimakin Sakataren Majalisar Kolin Tsaron Kasar Iran Da Kuma Mai Bada Shawara Kan Harkokin Tsaron Saudiyya

November 3, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.